Noma da Abinci

'Yanbindiga sun kashe manoma 17 a Jihar Zamfarar Nijeriya

'Yanbindiga sun kashe manoma 17 a Jihar Zamfarar Nijeriya

Kungiyoyin 'yan bindiga da suka ƙware wajen satar mutane domin neman kudin fansa da kuma satar shanu suna addabar al'ummomi a arewaci da tsakiyar Nijeriya, inda suke kai hare-hare masu muni tare da ƙaƙaba haraji ga manom

13 Yuni 2026
#