Sport
Dollar
41,3970
0.08 %Euro
48,6749
-0.05 %Gram Gold
4.844,4300
0.33 %Quarter Gold
0,0000
%Silver
0,0000
%A shekarar 2023 Hilda ta shiga kundin bajinta na Guiness World Record bayan shafe awa 93 da mintuna 11 tana girki.
Fitacciyar mai girkin nan Hilda Effiong Bassey, wadda aka fi sani da Hilda Baci, ta kammala yunƙurinta na sake kafa tarihi a duniya ta hanyar girka tukunyar dafa-dukar shinkafa mafi girma bayan shafe awa takwas tana girkin.
A shekarar 2023 Hilda ta shiga kundin bajinta na Guiness World Record bayan shafe awa 93 da mintuna 11 tana girki.
A wannan karon, Hilda ta girka ƙananan buhuna 200 na shinkafa wanda nauyinsu ya kai kilo 4,000 da katan 500 na tumatir da kilo 600 na albasa da sauran kayan haɗi.
An gudanar da zaman girkin a fili a cikin birnin kasuwanci na Legas, lamarin da ya ja hankalin ɗaruruwan masu kallo.

Comments
No comments Yet
Comment