Afirka

Zakuna goma sun mutu a wani gandun dabbobi da ke Tanzania

Zakuna goma sun mutu a wani gandun dabbobi da ke Tanzania

Hukumomi sun ce sakamakon binciken farko ya nuna cewa zakunan sun mutu ne bayan sun “ci guba”, yayin da aka ce ana ci gaba da gudanar da binciken ƙwararru “domin gano musabbabin lamarin da kuma gano waɗanda ke da alhakin

20 Satumba 2026
Shugaban Nijar Tiani ya sauya wasu ministocinsa

Shugaban Nijar Tiani ya sauya wasu ministocinsa

Wata doka da Shugaba Tiani ya sanya wa hannu kuma kafofin watsa labaran ƙasar ciki har da kamfanin dillancin labaran ƙasar ANP suka ambato, ce ke ƙunshe da sauye-sauyen ministocin.

16 Satumba 2026
#