Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
Barca ta sha kashi karo na biyu a jere, Garcia ya koka kan tsaron baya
Ƙungiyar Barcelona ta sha kashi a karo na biyu a jere bayan da Girona ta doke ta da ci 2-1 a wasan mako na 24 na gasar La Liga ta kakar 2025/26 da aka buga a maraicen Litinin.
TRT Hausa
Sakamakon wasan ya bai wa babbar abokiyar hamayyar Barcelona, Real Madrid, damar ɗarewa saman teburin La Liga, inda ta samu tazarar maki biyu a kan Barcelona.
TRT Hausa
A makon da ya gabata ma, Barcelona ta sha mummunan kashi a hannun Atletico Madrid da ci 4-0 a gasar Copa del Rey, a wasan da aka sallami golan Barca a minti na 85.
TRT Hausa
Duk da nuna bajinta wajen tare hare-hare, golan Barcelona, Garcia, ya bayyana rashin jin daɗinsa da yadda aka ayyana shi gwarzon wasa duk da shan kashi, yana mai cewa hakan ya nuna raunin tsaron bayan ƙungiyar.
TRT Hausa
A wasan, Barcelona ce ta fara cin ƙwallo bayan dawowa daga hutun rabin lokaci ta hannun Pau Cubarsi, amma Girona ta rama bayan mintuna biyu kacal ta hannun Thomas Lemar.
TRT Hausa
Ƙwallon nasarar Girona ta zo ne a minti na 86 bayan Fran Beltran ya zura ta, lamarin da ya tabbatar da shan kashin Barcelona duk da yawan ƙoƙarin da golan ya yi wajen kare raga.
TRT Hausa
A gefe guda kuma, tauraron matashin ɗanwasan Barcelona, Lamine Yamal, ya ɓarar da bugun ɗurme a ƙarshen zagayen farko na wasan yayin da aka tashi babu ci.
TRT Hausa
Garcia ya koka kan rashin ƙoƙari daga ‘yan bayan Barca da kuma alƙalan wasa, yana mai jaddada cewa yawan ƙwallayen da ya ke tarewa ba abin alfahari ba ne, illa alamar matsala a tsaron tawagar da koci Hansi Flick ke jagoranta.
TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Wasanni
Galatasaray ta doke Juventus da ci 5-2 a Gasar Zakarun Turai
- 18 February 2026
- 8 Views
Osimhen Ya Kai Ƙwallo 200 a Rayuwar Ɗanƙwallo
- 03 February 2026
- 19 Views
Manchester United ta kori kocinta Ruben Amorim bayan ya soki shugabancin kungiyar
- 05 January 2026
- 49 Views
An sallami Anthony Joshua daga asibiti
- 01 January 2026
- 47 Views
Latest News
Wahamiaji waliotimuliwa kutoka Marekani wafikishwa Cameroon bila uhusiano na nchi hiyo
- 18 February 2026
- 2 Views
MAONI: Ziara ya Erdogan Ethiopia yafungua usawa mpya wa kijiografia katika Pembe ya Afrika
- 18 February 2026
- 2 Views
Mwanasheria wa serikali Senegal asema mwanafunzi hakuuawa na polisi
- 18 February 2026
- 2 Views
Gabon yasimamisha mitandao ya kijamii “hadi taarifa nyingine”
- 18 February 2026
- 2 Views
Comment