Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
An daƙile harin ‘yan ta’adda tare da ceto mutanen da aka sace
Sojojin rundunar Operation Hadin Kai sun kashe mayaƙan Boko Haram 16 a Jihar Borno, bayan da suka daƙile wani yunƙurin kai hari kan sansanin soji da ke Auno a ranar 5 ga Fabrairu. TRT Hausa
Wata sanarwa da kakakin rundunar, Laftanal Kanal Sani Uba, ya fitar ta ce dakarun sun yi amfani da ƙwararrun dabarun yaƙi da makamai wajen fatattakar ‘yan ta’addan da suka kai harin. TRT Hausa
Bayan haka, sojojin tare da haɗin gwiwar ‘yan sa-kai sun ƙaddamar da harin ramuwa a ranar 9 ga Fabrairu ta hanyar Komala a Ƙaramar Hukumar Konduga, inda suka kashe mayaƙa 16 a kusa da Gidan Kaji, yayin da wasu suka tsere da raunuka. TRT Hausa
Sanarwar ta ce dakarun sun ƙwace kekuna fiye da 20, makamai da wasu kayayyaki masu muhimmanci daga hannun ‘yan ta’addan. TRT Hausa
Haka kuma, sojojin sun kama wasu da ake zargi da safarar magunguna zuwa ga ISWAP a yankin Bukarti, lamarin da ya kawo cikas ga hanyoyin samar da kayayyaki ga ‘yan ta’adda. TRT Hausa
A wani bangare, dakarun sun daƙile yunƙurin garkuwa da mutane a kan hanyar Buratai zuwa Kamuye, tare da kuɓutar da Malam Idris Adamu da Malam Muhammadu Safiyanu, inda aka mayar da su ga iyalansu lafiya lau. TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Nijeriya
Jami'an tsaro sun ƙwace fasfon Nasir El-Rufa'i bayan yunkurin kama shi ya ci tura a filin jirgi
- 12 February 2026
- 4 Views
Amurka za ta tura dakaru 200 Nijeriya domin horas da sojoji
- 11 February 2026
- 14 Views
Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yan ta’adda 30, sun dawo da ‘yan gudun hijira 700
- 11 February 2026
- 10 Views
‘Yanbindiga sun kashe mutane uku, sun sace faston Katolika a Kaduna
- 10 February 2026
- 18 Views
Latest News
Nigerian racing star Ugochukwu takes major step toward F1
- 13 February 2026
- 3 Views
Waziri Mkuu wa Tanzania Mwigulu Nchemba ataka mikakati ya kulinda viwanda vya ndani
- 13 February 2026
- 5 Views
African Union reiterates support for Somalia unity, condemns meddling in Sudan
- 13 February 2026
- 8 Views
South Africa to deploy army to tackle gang violence
- 13 February 2026
- 9 Views
Comment