Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
Matakin na nufin ƙarfafa haɗin gwiwar soji tsakanin Abuja da Washington
Amurka ta sanar da shirin tura dakaru 200 zuwa Nijeriya domin horas da dakarun sojin ƙasar a yaƙinsu da ƙungiyoyin ‘yan ta’adda, kamar yadda jami’an Nijeriya da na Amurka suka bayyana ranar Talata. TRT Hausa
Matakin na zuwa ne yayin da Amurka ke ƙara ƙulla alaƙa ta soji da ƙasar Yammacin Afirka, inda Manjo Janar Samaila Uba, mai magana da yawun rundunar tsaron Nijeriya, ya ce sojojin Amurka za su taimaka wajen horaswa da kuma ba da tallafin fasaha. TRT Hausa
Rahotanni sun ce dakarun za su yi aiki tare da wata ƙaramar tawagar sojojin Amurka da ke Nijeriya, domin taimaka wa ƙasar wajen kai hare-hare ta sama kan ‘yan ta’adda, tare da bayar da horo da shawarwarin fasaha kan haɗa ayyukan soji na sama da ƙasa. TRT Hausa
Mai magana da yawun rundunar sojin Afirka ta Amurka ya tabbatar da shirin, yayin da Nijeriya ke fuskantar matsin lamba daga Washington kan matsalar rashin tsaro, duk da cewa Abuja ta yi watsi da zargin cewa ana kai wa Kiristoci kisan gilla a ƙasar. TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Nijeriya
Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yan ta’adda 30, sun dawo da ‘yan gudun hijira 700
- 11 February 2026
- 6 Views
‘Yanbindiga sun kashe mutane uku, sun sace faston Katolika a Kaduna
- 10 February 2026
- 13 Views
Nijeriya da Nijar sun ƙulla yarjejeniya kan tsaron iyaka da kasuwanci
- 08 February 2026
- 10 Views
Sarki Charles zai karɓi baƙuncin Tinubu a Birtaniya
- 08 February 2026
- 13 Views
Latest News
Egypt approves cabinet reshuffle with 13 new ministers
- 11 February 2026
- 1 Views
US deploys troops to train Nigerian forces in fight against terrorism
- 11 February 2026
- 7 Views
Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yan ta’adda 30, sun dawo da ‘yan gudun hijira 700
- 11 February 2026
- 6 Views
Sénégal : décès d'un étudiant après des heurts avec la police dans une université de Dakar
- 11 February 2026
- 10 Views
Comment