Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
Kwastam na ƙasashen biyu sun amince da ƙarfafa haɗin gwiwa da sauƙaƙa zirga-zirgar kayayyaki
Hukumar Kwastam ta Nijeriya da Gwamnatin Jamhuriyar Nijar sun cimma yarjejeniya ta dabarun haɗin gwiwa kan tsaron iyaka, kare kayayyakin da ke wucewa ta iyakoki da kuma bunƙasa hulɗar tattalin arziƙi tsakanin ƙasashen biyu. TRT Hausa
Babban Kwanturola Janar na Kwastam ta Nijeriya, Bashir Adeniyi, ya bayyana hakan ne a wani taron tattaunawar haɗin gwiwa da aka gudanar a Abuja, inda tawagar Kwastam ta Nijar ke ƙarƙashin jagorancin Darakta Janar, Muhammadu Yaqouba. TRT Hausa
Adeniyi ya ce haɗin gwiwar za ta mayar da hankali kan sauƙaƙa kasuwancin yankin, kare kayayyakin da ke wucewa, musayar bayanai da kuma inganta tsaro a kan iyakokin ƙasashen biyu. TRT Hausa
Ya bayyana cewa an tsara yarjejeniyar ne domin inganta jigilar kayayyaki zuwa Nijar ta hanyar Nijeriya, rage jinkiri a hanyoyin wucewa da kuma magance matsalolin tsaro, domin kasuwanci na halal ya taimaka wajen bunƙasa tattalin arziƙin ƙasashen biyu. TRT Hausa
Babban Kwanturola Janar ɗin ya amince cewa ƙasashen da ba su da tashar ruwa na fuskantar ƙalubale, yana mai jaddada cewa Nijeriya za ta ci gaba da tallafa wa Nijar da sauran maƙwabta wajen sauƙaƙa kasuwanci, duk da bambance-bambancen siyasa. TRT Hausa
Ya ƙara da cewa Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya amince da kafa hanyoyin tsaro na musamman da izinin wucewa cikin aminci domin sauƙaƙa zirga-zirgar manyan motocin kaya a kan iyakoki. TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Nijeriya
Nijeriya: 'Yanbindiga sun sace wani faston Katolika a Kaduna, sun kashe mutum uku
- 09 February 2026
- 7 Views
Sarki Charles zai karɓi baƙuncin Tinubu a Birtaniya
- 08 February 2026
- 9 Views
Jami’an tsaro sun kwance bam a hanyar Zamfara
- 08 February 2026
- 10 Views
Hare-hare biyu sun kashe mutum 30 a jihar Benue
- 07 February 2026
- 8 Views
Latest News
Young Africans ya Tanzania njia panda kutinga Robo Fainali ya CAF
- 09 February 2026
- 4 Views
Algeria to cancel air services agreement with UAE
- 09 February 2026
- 9 Views
Gunmen kill three people, abduct Catholic priest in northern Nigeria
- 09 February 2026
- 8 Views
Nijeriya: 'Yanbindiga sun sace wani faston Katolika a Kaduna, sun kashe mutum uku
- 09 February 2026
- 7 Views
Comment