Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
An dasa bam ɗin ne a hanyar Danjibga zuwa Kuncin Kalgo a Tsafe
Jami’an tsaron Nijeriya sun samu nasarar kwance wani bam da ake zargin ‘yan ta’adda ne suka dasa a kan hanyar Danjibga zuwa Kuncin Kalgo a Ƙaramar Hukumar Tsafe ta Jihar Zamfara. TRT Hausa
Aikin kwance bam ɗin ya gudana ne ta haɗin gwiwar rundunar kwance bama-bamai ta ‘yansandan Nijeriya, Sashen Yaƙi da Garkuwa da Mutane, da rundunar EOD ta Sojoji, tare da cikakken tsaro daga rundunar ‘yansandan jihar. TRT Hausa
Kakakin rundunar ‘yansandan Zamfara, Yazid Abubakar, ya ce SP Abdulrazak Musa Hassan ne ya jagoranci aikin, inda jami’an suka yi amfani da dabarun ƙwarewa wajen kwance sassan bam ɗin da aka adana domin binciken kimiyya. TRT Hausa
Bayan cikakken bincike a yankin, hukumomin tsaro sun ayyana hanyar a matsayin mai aminci, lamarin da ya dawo da kwanciyar hankali ga masu ababen hawa da mazauna yankin. TRT Hausa
Hukumomin sun buƙaci al’umma su ci gaba da bai wa jami’an tsaro sahihan bayanai cikin gaggawa, yayin da ake ci gaba da fuskantar barazanar hare-haren ‘yanbindiga a jihohin arewa maso yammacin Nijeriya. TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Nijeriya
Nijeriya: 'Yanbindiga sun sace wani faston Katolika a Kaduna, sun kashe mutum uku
- 09 February 2026
- 7 Views
Nijeriya da Nijar sun ƙulla yarjejeniya kan tsaron iyaka da kasuwanci
- 08 February 2026
- 2 Views
Sarki Charles zai karɓi baƙuncin Tinubu a Birtaniya
- 08 February 2026
- 9 Views
Hare-hare biyu sun kashe mutum 30 a jihar Benue
- 07 February 2026
- 8 Views
Latest News
Young Africans ya Tanzania njia panda kutinga Robo Fainali ya CAF
- 09 February 2026
- 4 Views
Algeria to cancel air services agreement with UAE
- 09 February 2026
- 9 Views
Gunmen kill three people, abduct Catholic priest in northern Nigeria
- 09 February 2026
- 8 Views
Nijeriya: 'Yanbindiga sun sace wani faston Katolika a Kaduna, sun kashe mutum uku
- 09 February 2026
- 7 Views
Comment