Afirka ta Kudu ta tuhumi mutum biyu saboda satar fiye da dala dubu 580 a gonar Shugaba Ramaphosa
Ana zargin an ajje kudin da aka sace din a cikin wata kujera da ke gonar shugaban kasar.
Ana zargin an ajje kudin da aka sace din a cikin wata kujera da ke gonar shugaban kasar.
Kakakin rundunar 'yansandan jihar, DSP Abayomi Jimoh, ne ya tabbatar da kamen a cikin wata sanarwa da ya fitar a Akure ranar Talata.
Ta ce hukumar ta kuma taimaka wajen ceto wa ƙasar cedi biliya GH¢11.7 a cikin shekarar 2025 kawai ta hanyar ganowa da kuma hana biyan kuɗaɗe ba bisa ƙa’ida ba.
Yankin kogin Nilu na da matukar muhimmanci ta fuskar harkokin soja da yanayin ƙasa, saboda yana da iyaka da ƙasashen Habasha da Sudan ta Kudu.
Hukumar NIMC ta ce sashen sa ido kan bin ƙa'ida da aiwatar da doka na hukumar ya kuma ƙwace wasu na'urori da ake zargin waɗanda aka kama suna amfani da su wajen gudanar da ayyukan.
Tawagar za a nemi za ta nemi halartar dukkan bangarorin da lamarin ya shafa wajen warware manmyan batutuwan da ke damun Afirka
Sojojin sun ce lamarin ya faru ne a ranar 31 ga Oktoban 2026, bayan ’yanta’addan Daesh sun kai wani gagarumin hari kan sansanonin sojojin da ke yankin.
Wani rahoton tsaro da AFP ta gani ya ce an sace yara 18, sai dai wani mazaunin yankin mai suna Mohammed Abdullahi ya ce adadin yaran da aka sace ya kai kusan 12.
Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, DSP Yazid Abubakar, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Asabar, 31 ga Oktoba, 2026.
A cikin jerin sunayen ’yan takarar da aka wallafa, an ga rubutun “Court Order” a gaban sunan jam’iyyar NDC, ba tare da bayyana sunan ɗan takararta ba.
A makon da ya gabata ne Majalisar Ƙasa ta Aljeriya ta amince da tura wani ɓangare na sojojin ƙasar zuwa Nijar don tabbatar da tsaron ayyukan man fetur na kamfanin Sonatrach na Aljeriya da ke aiki a Nijar ɗin.
Gwamnatin ta ce an ƙirƙiro shirin ne domin rage raɗaɗin tsadar rayuwa ga gidaje masu ƙaramin ƙarfi inda waɗanda suka cancanci cin gajiyarsa za su riƙa samun Naira 50,000 duk wata, domin taimaka musu wajen biyan buƙatun y
Ana alakanta hare-hare a yankin arewa maso-gabashin Nijeriya ga kungiyar Lakurawa, musamman ma a kauyukan da ke kusa da iyakokin kasar.
A cikin wata sanarwa da ta fitar ranar Jumma’a, rundunar ta ce dakarunta sun dakile wani yunƙurin kai hari kan sansanin soji da ke Bitta, a ƙaramar hukumar Gwoza ta Jihar Borno, a daren ranar 29 ga Oktoba.
An gudanar da aikin lalata kayayyakin ne a ranar Alhamis, a wani shiri da ya shafi jihohin yankin Arewa ta Tsakiya.
Putin ya bayyana hakan ne yayin taron ƙoli na uku tsakanin Rasha da Afirka da ake gudanarwa a birnin Moscow, babban birnin Rasha.
Kyaftin Mohammed Goni ya ce bayanan da aka tattaro bayan hare-haren sun nuna cewa an kashe ‘yanta'adda 26 yayin da ‘yanta’adda shida suka jikkata sosai.
Gwamnatin ta kuma yi alƙawarin biyan basussukan alawus-alawus da sauran haƙƙoƙin ma’aikata da ba a biya ba, ciki har da bashin wani alawus na musamman da ya fara tun daga watan Mayun 2026. Za a biya bashin kashi-kashi ci
An fara bayar da hannun jarin a ranar 14 ga Satumba, 2026, kuma daga baya aka tsawaita wa’adin da farko aka tsara rufewa a ranar 13 ga Oktoba, bayan amincewar Hukumar Kula da Kasuwar Hannun Jari ta Nijeriya (SEC).
Mafi yawan waɗanda suka tsira sun ba da labarin yadda aka cusa su a cikin ɗakin da ba shi da isasshen iska, suna kururuwar neman taimako da ƙwanƙwasa ƙofa amma jami’an tsaron da ke aiki ba su yi wani abu ba.
“A cikin shekara mai zuwa, Nijeriya za ta fara ƙera kayayyakin tsaro masu yawa domin biyan buƙatar cikin gida da kuma tallafa wa sauran ƙasashen Afirka,” in ji Janar Christopher Musa.
An ga matashin tare da ɗalibai daga makarantun Islamiyya guda biyu da ke ƙaramar hukumar Maradun a jihar.
Daga ƙarfafa kasuwanci da zuba jari zuwa haɗin gwiwar noma, makamashi da fasaha, sake zaɓen shugaban Brazil, Luiz Inácio Lula da Silva, na iya ba Afirka damar faɗaɗa hulɗarta da ɗaya daga cikin manyan ƙasashen tattalin a
Tinubu ya ce rancen ya zama wajibi domin bai wa gwamnatin tarayya damar sauke nauyin da ke kanta ga ’yan Nijeriya da kuma samar da kuɗaɗen gudanar da ayyuka a muhimman fannoni.