Sport
Dollar
40,3941
0.04 %Euro
47,0032
0.02 %Gram Gold
4.332,9300
0.15 %Quarter Gold
0,0000
%Silver
0,0000
%Bisa ƙididdigar da hukuma ta fitar, adadin masu ibada 40,103,344 ne suka yi salla a masallacin tsakanin ɗaya ga watan Dhul Qadah zuwa 29 ga watan Dhul Hijjah 29 na shekarar hijira ta 1446.
Hukumar Kula da Harkokin Masallatai Biyu Masu Alfarma a ranar Alhamis ta sanar da cewa adadin wadanda suka yi ibada Maasallacin Annabi da ke Madina a lokacin Aikin Hajjin da ya gabata na 2025 ya zarce miliyan 40.
Bisa ƙididdigar da hukuma ta fitar, adadin masu ibada 40,103,344 ne suka yi salla a masallacin tsakanin ɗaya ga watan Dhul Qadah zuwa 29 ga watan Dhul Hijjah 29 na shekarar hijira ta 1446.
Hukumar ta alakanta yawan fitowar jama’a ga hadakar ayyuka da hadin kai tsakanin hukumomi daban-daban, wanda ya tabbatar da cewa maziyartan sun samu damar gudanar da ibadarsu a cikin kwanciyar hankali da lumana.
Har ila yau, ta jaddada ƙudirinta na ci gaba da inganta ayyukan da ake gudanarwa a cikin masallacin da farfajiyarsa, da nufin biyan bukatun masu ibada da mahajjata daga sassa daban-daban na duniya.
Comments
No comments Yet
Comment