Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Türkiye
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
Hukumomi sun danganta lamarin da ‘yan tawayen M23 a South Kivu
Hukumomi da wata ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama sun ce an gano manyan ƙaburbura biyu ɗauke da gawarwaki 170 a gabashin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo, a wani yanki da ƙungiyar ‘yan tawayen M23 ta bari kwanan nan.
Gwamnan lardin South Kivu, Jacques Purusi, ya ce an gano kaburburan a unguwannin Kiromoni da Kavimvira a wajen birnin Uvira. Ya bayyana cewa an gano kabari ɗaya mai ɗauke da kimanin gawarwaki 30 a Kiromoni, kusa da iyakar Burundi, yayin da a Kavimvira aka gano gawarwaki 141.
Ƙungiyar Local Network for the Protection of Civilians ta ce ta nemi zuwa wuraren, amma sojojin gwamnati sun hana ta. Mataimakin shugabanta, Yves Ramadhani, ya ce bayanan farko sun nuna cewa M23 ne ke da alhakin kashe mutanen, bisa zargin cewa suna zaton sojojin gwamnati ne ko mayaƙan da ke goyon bayanta.
Rikici a gabashin DR Congo ya ƙara ƙamari duk da yarjejeniyar zaman lafiya da Amurka ta jagoranta domin rage tashin hankali. Sojojin gwamnati da M23 duka sun fuskanci zarge-zargen kisan gilla da cin zarafin bil’adama daga ƙungiyoyin kare haƙƙi.
Gano kaburburan na zuwa ne yayin da rikicin ke ci gaba da raba fararen hula da muhallansu tare da zurfafa matsalar tsaro a yankin.
Tushen labari: TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Afirka
Gidauniyar Turkiyya Ta Raba Tallafin Ramadan Ga Iyalan Somaliya 8,250
- 27 February 2026
- 3 Views
Gidauniyar Turkiyya Ta Raba Tallafin Ramadan Ga Iyalan Somaliya 8,250
- 27 February 2026
- 4 Views
Dakarun Nijar Sun Kashe ’Yan Ta’adda 17 Cikin Mako Daya
- 25 February 2026
- 5 Views
Mayaƙan RSF sun kai hari a Jami'ar Kordofan
- 24 February 2026
- 2 Views
Latest News
Gidauniyar Turkiyya Ta Raba Tallafin Ramadan Ga Iyalan Somaliya 8,250
- 27 February 2026
- 3 Views
Gidauniyar Turkiyya Ta Raba Tallafin Ramadan Ga Iyalan Somaliya 8,250
- 27 February 2026
- 4 Views
Rais wa Burkina Faso asaini mkataba wa afya wenye utata unaofadhiliwa na serikali ya Trump
- 27 February 2026
- 11 Views
Tiwa Savage Launches Music Foundation to Empower Africa’s Next Generation
- 27 February 2026
- 19 Views
Comment