Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Türkiye
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
Adadin ya ƙaru da kashi 22% yayin da ake zargin sauya matsayar wurin mai tsarki
Fiye da Yahudawa ‘yan-kama-wuri-zauna 65,000 ne suka shiga harabar Masallacin Ƙudus da ke Gabashin Birnin Ƙudus a shekarar 2025, a cewar wani rahoton shekara-shekara da Gidauniyar Birnin Ƙudus ta ƙasa da ƙasa ta fitar, bisa ƙididdigar kwamitin Waqf na Musulunci.
Rahoton ya ce mutum 65,364 sun shiga wurin cikin shekara guda, ƙarin kashi 22 cikin 100 idan aka kwatanta da 2024. Haka kuma, ziyara masu alaƙa da ‘yan siyasar Isra’ila sun ƙaru daga tara zuwa 20 a cikin shekarar.
Rahoton ya ambaci Ministan Tsaron Cikin Gida na Isra’ila, Itamar Ben-Gvir, a cikin ‘yan siyasar da suka shiga harabar tare da wasu ‘yan majalisa.
An kuma ce hukumomin Isra’ila sun ɗauki sabbin matakai da suka haɗa da tsawaita awannin ziyara da ƙara adadin masu shiga daga mutum 120 zuwa 200 a rukuni guda, abin da aka bayyana a matsayin ƙoƙarin sauya daɗaɗɗiyar matsayar wurin mai tsarki.
Baya ga haka, rahoton ya ce manufofin ƙwace takardun zama sun ci gaba, inda Falasɗinawa 14,929 suka rasa katin shaidarsu tsakanin 1967 da 2024. Haka kuma, an bayyana ƙarancin ajujuwa kimanin 1,500 a Gabashin Birnin Ƙudus, tare da cewa kashi 27 cikin 100 na ɗaliban Falasɗinawa masu shekaru 6 zuwa 17 suna karatu a manhajar Isra’ila.
Gidauniyar ta yi gargaɗin cewa ana fuskantar wani sabon salo na sauyi a birnin, yayin da bayanan Isra’ila suka nuna adadi mafi girma, inda suka ce Yahudawa masu ziyara 76,448 ne suka shiga harabar a 2025, ƙarin kashi 31 cikin 100 idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata.
Tushen labari: TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Gabas Ta Tsakiya
Corbyn Ya Bayyana Rahoton Gawarwaki Masu Tayarda Hankali Daga Gaza
- 24 February 2026
- 8 Views
OIC za ta kira taron gaggawa kan Gabar Yamma
- 23 February 2026
- 5 Views
Kasashe Takwas Sun Yi Allah Wadai Da Matakin Isra’ila A Gaɓar Yamma
- 18 February 2026
- 6 Views
Saudiyya Ta Tabbatar Da Ganin Jinjirin Ramadan
- 18 February 2026
- 17 Views
Latest News
Serikali ya Kenya yaonya kuhusu usajili haramu wa vijana kwenda vitani
- 26 February 2026
- 7 Views
La CEDEAO accélère l’opérationnalisation de sa force en attente face à la montée du terrorisme
- 26 February 2026
- 8 Views
Papa Leo XIV Aanza Ziara ya Nchi Nne Barani Afrika
- 26 February 2026
- 6 Views
Raia wa Ghana Waonywa na Ukraine Dhidi ya Kujiunga na Urusi
- 26 February 2026
- 5 Views
Comment