Dollar

40,5998

-0.12 %

Euro

47,4661

0.03 %

Gram Gold

4.435,1300

0.73 %

Quarter Gold

0,0000

%

Silver

0,0000

%

Shirin zai gudana ne ƙarƙashin Tsarin Karo-karon Fansho na ƙasa.

Tinubu ya ba da umarnin hanzarta ƙaddamar da kiwon lafiya kyauta ga 'yan fansho a Nijeriya

Shugaban Nijeriya, Bola Tinubu ya ba da umarnin hanzarta ƙaddamar da shirin kiwon lafiya kyauta ga 'yan fansho marasa galihu a ƙasar.

Mashawarcin shugaba Tinubu kan ba da bayanai, Bayo Onanuga ne ya ba da wannan sanarwar yau, 6 ga Agusta 2025.

Shirin zai gudana ne ƙarƙashin Tsarin Karo-karon Fansho na ƙasa.

Umarnin da shugaban ya bayar ya kuma ƙunshi gaggauta ƙaddamar da ƙarin kuɗin fansho, da mafi ƙarancin fansho ga masu ritaya.

Shugaban ya ce ƙaddamar da shirin wani ɓangare ne na kyautata kariyar al’umma bayan sun yi ritaya.

Comments

Comment

Comment Your email address will not be published. Required fields are marked*

No comments Yet

#