Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
Hatsarin ya faru ne a arewacin ƙasar yayin tsallaka kogin.
Aƙalla mutum 21 sun mutu bayan wani kwale-kwale ya nutse a Kogin Nilu a arewacin Sudan, kamar yadda gwamnatin jihar da ganau suka bayyana.
TRT Hausa
Gwamnatin Jihar River Nile ta ce an gano gawarwaki 21 tare da bayyana sunayensu, yayin da ta gargaɗi cewa har yanzu ba a san inda wasu daga cikin fasinjojin suke ba, a cewar rahoton kamfanin dillancin labaran AFP.
TRT Hausa
Rahotanni sun ce kwale-kwalen na tsallaka Kogin Nilu ne tsakanin ƙauyukan Tayba al-Khawad da Deim al-Qarai lokacin da hatsarin ya faru, amma sanarwar gwamnati ba ta bayyana musabbabin lamarin ba.
TRT Hausa
Ganau sun shaida wa AFP cewa kwale-kwalen na ɗauke da kusan mutum 30 a lokacin da ya nutse.
TRT Hausa
Ƙungiyar Sudanese Doctors Network ta bayyana cewa mutane shida daga cikin fasinjojin sun tsira, tana mai alaƙanta hatsarin da raunin sufirin ruwa da kuma rashin kayan tsaro da hanyoyin ceto a farkon faruwar lamarin.
TRT Hausa
Ƙungiyar ta kuma ce da dama daga cikin ‘yan Sudan na dogaro da sufirin ruwa ta amfani da kwale-kwale masu ƙaramin inji, a daidai lokacin da yaƙin cikin gida ke ƙara lalata ababen more rayuwa da hidimomin jama’a a ƙasar.
TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Afirka
Shugaba Erdogan zai kai ziyarar aiki Ethiopia a karon farko cikin fiye da shekaru 10
- 17 February 2026
- 8 Views
Fiye da Mutane 6,000 Sun Mutu a Hare-haren RSF a Darfur
- 16 February 2026
- 4 Views
Ghana Ta Umurci Sarrafa Kashi 50 na Koko a Cikin Gida
- 16 February 2026
- 8 Views
Shugabannin Afirka Sun Taro a Addis Ababa Don Taron AU na 39
- 16 February 2026
- 8 Views
Latest News
Iran yafanya mazoezi ya kijeshi Hormuz kabla ya mazungumzo na Marekani
- 17 February 2026
- 4 Views
Jesse Jackson, veteran US civil rights leader, dies at 84
- 17 February 2026
- 7 Views
Uturuki, mataifa ya Kiislamu wakemea uamuzi wa Israel wa kunyakua ardhi katika Ukanda wa Magharibi
- 17 February 2026
- 8 Views
Makampuni ya Ufaransa kuwekeza zaidi ya dola bilioni 5 Uturuki ifikapo 2027
- 17 February 2026
- 12 Views
Comment