Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
Majalisar Dinkin Duniya ta ce hare-haren sun ƙunshi laifukan yaƙi da take haƙƙin bil’adama
Fiye da mutane 6,000 ne suka rasa rayukansu cikin fiye da kwanaki uku lokacin da rundunar sa-kai ta Rapid Support Forces (RSF) ta ƙaddamar da jerin hare-hare masu tsanani a yankin Darfur na Sudan a ƙarshen watan Oktoba, a cewar Majalisar Dinkin Duniya.
TRT Hausa
Wani rahoto da ofishin kare haƙƙin bil’adama na MDD ya fitar ya bayyana cewa harin da RSF ta kai domin ƙwace birnin Al Fasher ya ƙunshi munanan ayyuka na zalunci da suka kai matakin laifukan yaƙi.
TRT Hausa
Babban Kwamishinan MDD mai kula da kare haƙƙin ɗan’adam, Volker Türk, ya ce take-haƙƙin da RSF da dakarun haɗin gwiwarsu suka aikata sun nuna yadda rashin hukunta masu laifi ke ƙara tsananta tashin hankali a yankin.
TRT Hausa
Rahoton ya ce RSF da dakarun haɗin gwiwarsu, da aka fi sani da Janjaweed, sun mamaye Al Fasher a ranar 26 ga Oktoba bayan shafe fiye da watanni 18 suna yi wa birnin ƙawanya, lamarin da ya jefa al’ummar yankin cikin mummunan hali.
TRT Hausa
Rahoton MDD mai shafuka 29 ya bayyana jerin munanan laifuka da suka haɗa da kisan kiyashi, fyade, sace mutane domin neman kuɗin fansa, azabtarwa, tsare mutane ba bisa ka’ida ba da kuma ɓacewar mutane, inda a lokuta da dama aka ce hare-haren sun ɗauki salo na kabilanci.
TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Afirka
Shugaba Erdogan zai kai ziyarar aiki Ethiopia a karon farko cikin fiye da shekaru 10
- 17 February 2026
- 8 Views
Kwale-kwale Ya Nutse a Kogin Nilu, Mutum 21 Sun Mutu a Sudan
- 16 February 2026
- 8 Views
Ghana Ta Umurci Sarrafa Kashi 50 na Koko a Cikin Gida
- 16 February 2026
- 9 Views
Shugabannin Afirka Sun Taro a Addis Ababa Don Taron AU na 39
- 16 February 2026
- 8 Views
Latest News
Iran yafanya mazoezi ya kijeshi Hormuz kabla ya mazungumzo na Marekani
- 17 February 2026
- 4 Views
Jesse Jackson, veteran US civil rights leader, dies at 84
- 17 February 2026
- 7 Views
Uturuki, mataifa ya Kiislamu wakemea uamuzi wa Israel wa kunyakua ardhi katika Ukanda wa Magharibi
- 17 February 2026
- 8 Views
Makampuni ya Ufaransa kuwekeza zaidi ya dola bilioni 5 Uturuki ifikapo 2027
- 17 February 2026
- 12 Views
Comment