Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
Umarnin zai fara aiki daga kakar 2026–2027 domin ƙarfafa tattalin arziki
Gwamnatin Ghana ta ba da umarnin cewa aƙalla kashi 50 cikin 100 na kokon da ake nomawa a ƙasar za a riƙa sarrafa shi a cikin gida daga kakar shekarar 2026 zuwa 2027.
TRT Hausa
Ministan Kuɗin Ghana, Cassiel Ato Forson, ne ya sanar da hakan ranar Alhamis yayin wani taron gaggawa na majalisar zartarwar ƙasar da aka gudanar domin magance matsalolin da ke addabar fannin noman koko.
TRT Hausa
Majalisar zartarwar ta kuma ba da umarnin a farfaɗo da manyan kamfanonin gwamnati biyu da ke da alaƙa da koko, wato kamfanin siyan kayayyaki na ƙasa (PBC) da kamfanin sarrafa koko (CPC), domin su koma aiki nan take.
TRT Hausa
Ministan ya ce za a farfaɗo da kamfanin PBC ne domin ya fara aiki gadan-gadan tare da zama jagora wajen siyan koko ta hanyar lasisi a faɗin ƙasar.
TRT Hausa
Matakin farfaɗo da PBC ya zo ne a daidai lokacin da kamfanonin masu sayen lasisi ke bin kamfanin gwamnati na koko, COCOBOD, bashin kimanin sedi biliyan GH¢2.04, lamarin da ya sa wasu manoma ba su samu an biya su ba tun watan Nuwamban 2025.
TRT Hausa
Majalisar zartarwar ta kuma umurci cewa a ware ragowar kokon kakar 2025–2026 domin a sarrafa shi a cikin gida, a matsayin wani ɓangare na ƙoƙarin ƙarfafa sarrafa albarkatu a cikin ƙasa da samar da ayyukan yi a fannin koko.
TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Afirka
Shugaba Erdogan zai kai ziyarar aiki Ethiopia a karon farko cikin fiye da shekaru 10
- 17 February 2026
- 8 Views
Fiye da Mutane 6,000 Sun Mutu a Hare-haren RSF a Darfur
- 16 February 2026
- 4 Views
Kwale-kwale Ya Nutse a Kogin Nilu, Mutum 21 Sun Mutu a Sudan
- 16 February 2026
- 8 Views
Shugabannin Afirka Sun Taro a Addis Ababa Don Taron AU na 39
- 16 February 2026
- 8 Views
Latest News
Iran yafanya mazoezi ya kijeshi Hormuz kabla ya mazungumzo na Marekani
- 17 February 2026
- 4 Views
Jesse Jackson, veteran US civil rights leader, dies at 84
- 17 February 2026
- 7 Views
Uturuki, mataifa ya Kiislamu wakemea uamuzi wa Israel wa kunyakua ardhi katika Ukanda wa Magharibi
- 17 February 2026
- 8 Views
Makampuni ya Ufaransa kuwekeza zaidi ya dola bilioni 5 Uturuki ifikapo 2027
- 17 February 2026
- 12 Views
Comment