Sport
Dollar
0,0000
%Euro
0,0000
%Gram Gold
0,0000
%Quarter Gold
0,0000
%Silver
0,0000
%- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
An kashe mahara 20 yayin haɗin gwiwar sojojin Nijar da na Rasha
Sojojin Rasha sun taimaka wajen daƙile wani hari da ƙungiyar Daesh ta kai a filin jirgin saman Diori Hamani da ke Yamai, babban birnin Jamhuriyar Nijar, a makon jiya. Gwamnatin Nijar ta ce “abokan hulɗa ‘yan Rasha” sun taka muhimmiyar rawa wajen dakile harin, inda aka kashe mahara 20 tare da jikkata sojoji huɗu. TRT Hausa
Ma’aikatar harkokin wajen Rasha ta bayyana cewa harin ya gagara ne sakamakon haɗin gwiwar dakarun tsaron Rasha da ke Afirka da rundunar sojin Nijar, tana mai yin Allah-wadai da abin da ta kira hari na masu tsattsauran ra’ayi. Shugaban Nijar Abdourahamane Tiani ya kai ziyara sansanin sojin Rasha domin nuna godiya bisa nasarar da aka samu. TRT Hausa
Hukumomin Nijar sun kuma zargi Jamhuriyar Benin da Faransa da Ivory Coast da hannu wajen ɗaukar nauyin harin, wanda ya shafi wani sansanin soji da ke filin jirgin. Rasha dai ba ta yawan bayani kan ayyukanta na soji a yankin Sahel, inda take ƙara tasiri bayan jerin juyin mulkin da suka rage tasirin ƙasashen Yamma. TRT Hausa
A ‘yan shekarun nan, Moscow na ƙara faɗaɗa tasirinta a Afirka ta fuskar siyasa, tattalin arziki da soji, inda aka tura dakarunta ko masu ba da horo zuwa ƙasashe kamar Burkina Faso, Jamhuriyar Tsakiyar Afirka da Libya. Hukumomin Nijar kuwa sun ce suna ci gaba da yaƙi da ƙungiyoyin ta’addanci irin su JNIM da Daesh-Sahel da ke barazana ga tsaron ƙasar. TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Afirka
S&P Ta Gargadi Afirka Kan Haɗarin Ƙaruwar Bashin Waje
- 03 February 2026
- 4 Views
Sudan Ta Fara Sake Jigilar Matafiya Zuwa Filin Jirgin Khartoum
- 03 February 2026
- 6 Views
Gwamnatin Sojan Burkina Faso Ta Rusa Dukkan Jam’iyyun Siyasa
- 03 February 2026
- 6 Views
Daesh Ta Ɗauki Alhakin Harin Sansanin Sojin Sama na Nijar
- 03 February 2026
- 5 Views
Latest News
Kotun Najeriya ta tuhumi tsohon ministan shari'a Malami da laifukan ta'addanci
- 04 February 2026
- 1 Views
Morocco to appeal sanctions over AFCON final chaos
- 04 February 2026
- 5 Views
Saif al-Islam Gaddafi, mtota wa aliyekuwa rais wa Libya, ameripotiwa kuuawa
- 04 February 2026
- 8 Views
Shugaban Turkiyya Erdogan ya gana da Yarima Mai Jiran Gado na Saudiyya Mohammed bin Salman a Riyadh
- 04 February 2026
- 5 Views
Comment