Sport
Dollar
43,5051
0.03 %Euro
51,4363
-0.06 %Gram Gold
6.932,4600
0.34 %Quarter Gold
12.083,1300
0 %Silver
118,7500
-0.07 %- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
Matakin Na Nuna Ƙara Tsaurara Iko Kusan Shekaru Uku Bayan Juyin Mulki
Gwamnatin Burkina Faso da sojoji ke jagoranta ta ba da umarnin rusa dukkan jam’iyyun siyasa da ƙungiyoyi a ranar Alhamis, matakin da ke nuna ƙara tsaurara iko kusan shekaru uku bayan sojoji sun ƙwace mulki a ƙasar. TRT Hausa
Dokar, wadda aka amince da ita a taron majalisar ministoci na mako-mako ƙarƙashin jagorancin shugaban sojoji Ibrahim Traore, ta kuma umarci a mayar da dukkan kadarorin jam’iyyun siyasa da aka rusa zuwa ga gwamnati. TRT Hausa
Hukumomi sun bayyana cewa an tsara dokar ne domin soke tsofaffin dokoki da ke kula da harkokin kuɗi da ayyukan jam’iyyun siyasa a ƙasar, suna mai cewa tsarin ya buƙaci sauyi. TRT Hausa
Ministan Kula da Yankuna, Emile Zerbo, ya ce matakin ya biyo bayan abin da ya kira “cikakkiyar fahimtar” rawar da jam’iyyun siyasa ke takawa wajen haddasa rarrabuwar kai da ɓangaranci a cikin al’umma. TRT Hausa
Zerbo ya bayyana cewa rusa jam’iyyun wani muhimmin ɓangare ne na sake gina ƙasa, yana mai zargin jam’iyyun da kauce wa hurumin da doka ta ba su da kuma taimakawa wajen raba kan ‘yan ƙasa. TRT Hausa
Gwamnati ta ce yawaitar jam’iyyun siyasa ya raunana haɗin kan al’umma, ya lalata shugabanci nagari, kuma ya hana cimma tsaro da kwanciyar hankali. TRT Hausa
A cewar gwamnati, matakin na da nufin kare haɗin kan ƙasa, ƙarfafa haɗin kai a ayyukan gwamnati, da kuma share fagen yin garambawul ga tsarin mulkin siyasa. TRT Hausa
Burkina Faso na ƙarƙashin mulkin soja tun bayan juyin mulkin Satumbar 2022, na biyu cikin shekarar, inda gwamnati ke danganta ɗaukar matakan musamman da matsalar tsaro daga ‘yan ta’adda masu alaƙa da Al-Qaeda da Daesh. TRT Hausa
Tun bayan juyin mulkin, an dakatar da ayyukan jam’iyyun siyasa, sannan aka ɗage zaɓen da aka yi alƙawarin gudanarwa a watan Yulin 2024 har sai abin da hali ya yi, kafin a yanzu a rusa jam’iyyun a hukumance. TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Afirka
S&P Ta Gargadi Afirka Kan Haɗarin Ƙaruwar Bashin Waje
- 03 February 2026
- 4 Views
Rasha Ta Taimaka Hana Harin Daesh a Filin Jirgin Yamai
- 03 February 2026
- 1 Views
Sudan Ta Fara Sake Jigilar Matafiya Zuwa Filin Jirgin Khartoum
- 03 February 2026
- 6 Views
Daesh Ta Ɗauki Alhakin Harin Sansanin Sojin Sama na Nijar
- 03 February 2026
- 5 Views
Latest News
Kotun Najeriya ta tuhumi tsohon ministan shari'a Malami da laifukan ta'addanci
- 04 February 2026
- 1 Views
Morocco to appeal sanctions over AFCON final chaos
- 04 February 2026
- 5 Views
Saif al-Islam Gaddafi, mtota wa aliyekuwa rais wa Libya, ameripotiwa kuuawa
- 04 February 2026
- 8 Views
Shugaban Turkiyya Erdogan ya gana da Yarima Mai Jiran Gado na Saudiyya Mohammed bin Salman a Riyadh
- 04 February 2026
- 5 Views
Comment