Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
Operation Hadin Kai ta ce ‘yan ta’adda sun tafka asara bayan farmaki a Pulka da Mandaragirau
Rundunar Sojin Nijeriya ta Operation Hadin Kai (OPHK) ta bayyana cewa dakarunta sun daƙile hare-haren ‘yan ta’adda a arewa maso gabashin Nigeria, inda suka tilasta wa maharan janyewa bayan sun tafka asara mai yawa.
TRT Hausa
A cewar wata sanarwa da kakakin OPHK, Sani Uba, ya fitar, ‘yan ta’adda sun kai hari kan sansanonin soji da ke Pulka da Mandaragirau a ranar 14 ga Fabrairu da nufin ƙwace su, amma dakarun sojin sun tsaya tsayin daka tare da kare matsayinsu.
TRT Hausa
Sanarwar ta ce wasu ‘yan Boko Haram da ISWAP sun fito daga Dajin Sambisa suka kai hari mai ƙarfi a Pulka, sai dai sojoji sun yi musayar wuta na tsawon lokaci tare da daƙile harin.
TRT Hausa
Duk da cewa maharan sun lalata wasu kayayyaki bayan sun kutsa wani ɓangare na katangar sansani, tallafin ƙarin dakaru ya tilasta musu tserewa cikin firgici zuwa dajin Sambisa. Rahotannin sirri sun nuna cewa an kashe wasu ‘yan ta’adda ciki har da wani babban kwamanda mai suna Abou Aisha.
TRT Hausa
A Mandaragirau ma, sojoji sun yi nasarar hana ‘yan ta’adda shiga sansanin, sai dai wasu jami’an tsaro da ‘yan sa kai sun rasa rayukansu yayin kare matsayinsu daga maharan.
TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Nijeriya
Sojojin Amurka sun isa arewa maso gabashin Nijeriya
- 17 February 2026
- 9 Views
Gwamnatin Nijeriya Ta Gargaɗi Jama’a Kan Masu Yaudarar Aiki na Yaƙi a Ƙasashen Waje
- 16 February 2026
- 3 Views
Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 30 a Hare-hare a Jihar Neja
- 16 February 2026
- 6 Views
Shugaban NAHCON Ya Ajiye Aiki Gabanin Hajjin 2026
- 16 February 2026
- 12 Views
Latest News
Watu 59 wafariki kufuatia Kimbunga Gezani huku wengine 16000 wakikosa makazi nchini Madagascar
- 17 February 2026
- 1 Views
Morocco residents return to sacked city after floods recede
- 17 February 2026
- 7 Views
Türkiye's enduring footprints in Africa: A story of partnership and hope
- 17 February 2026
- 8 Views
Sojojin Amurka sun isa arewa maso gabashin Nijeriya
- 17 February 2026
- 9 Views
Comment