Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
Ma’aikatar Harkokin Waje ta ce ana yaudarar ‘yan ƙasa da alƙawarin aiki kafin tura su fagen yaƙi
Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta gargaɗi ‘yan ƙasar da su guji faɗawa tarkon masu ɗaukar ma’aikata ba bisa ƙa’ida ba, waɗanda ke yaudarar jama’a domin tura su shiga yaƙe-yaƙe na makamai a ƙasashen waje.
TRT Hausa
A cikin wata sanarwa da Ma’aikatar Harkokin Waje ta Nijeriya ta fitar a ranar Lahadi a Abuja, gwamnati ta bayyana damuwarta kan ƙaruwar rahotannin yaudarar ‘yan Nijeriya da ɗaukarsu aiki ta hanyoyin da ba su dace ba.
TRT Hausa
Ma’aikatar ta ce ana yi wa mutane alƙawarin ayyuka masu albashi mai tsoka, ayyukan tsaro, damar karatu ko sauƙin samun izinin zama, amma daga bisani a tilasta musu rattaba hannu kan kwantiragin aikin soja tare da tura su wuraren yaƙi.
TRT Hausa
Rahotanni sun nuna cewa masu ɗaukar ma’aikata kan yi amfani da tayin albashi mai yawa, kuɗin shiga aiki da kuma alƙawarin samun zama ɗan ƙasa cikin gaggawa domin jan hankalin jama’a.
TRT Hausa
A wasu lokuta, an ce ana tilasta wa waɗanda abin ya shafa sanya hannu kan takardu a harshen waje ba tare da shawarwarin lauya ba, sannan a ƙwace fasfo dinsu bayan sun isa ƙasar, tare da yiwuwar amfani da bizar yawon buɗe ido ko wasu biza da ba na soja ba.
TRT Hausa
Gwamnatin Tarayya ta jaddada cewa shiga rikice-rikicen makamai a ƙasashen waje ba tare da amincewa ba na iya saɓa wa dokokin Nijeriya da na ƙasa da ƙasa, tare da jefa rayuka cikin haɗari da haifar da manyan matsalolin shari’a.
TRT Hausa
Domin magance matsalar, gwamnati ta ce tana aiki tare da abokan hulɗa na cikin gida da na ƙasa da ƙasa don bincike da wayar da kan jama’a, tare da umartar ofisoshin jakadancin Nijeriya su ƙara sa ido da ba da shawarwari cikin gaggawa.
TRT Hausa
Ma’aikatar ta roƙi iyaye, shugabannin al’umma da cibiyoyin ilimi su wayar da kan matasa, tare da shawarci ‘yan ƙasa su tabbatar da duk wani tayin aiki ko karatu ta hanyoyin hukuma da kuma kai rahoton duk wani abin da ake zargi na zamba ga hukumomin da suka dace.
TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Nijeriya
Sojojin Amurka sun isa arewa maso gabashin Nijeriya
- 17 February 2026
- 9 Views
Sojoji Sun Daƙile Hare-haren ‘Yan Ta’adda a Borno
- 16 February 2026
- 4 Views
Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 30 a Hare-hare a Jihar Neja
- 16 February 2026
- 7 Views
Shugaban NAHCON Ya Ajiye Aiki Gabanin Hajjin 2026
- 16 February 2026
- 12 Views
Latest News
Watu 59 wafariki kufuatia Kimbunga Gezani huku wengine 16000 wakikosa makazi nchini Madagascar
- 17 February 2026
- 1 Views
Morocco residents return to sacked city after floods recede
- 17 February 2026
- 7 Views
Türkiye's enduring footprints in Africa: A story of partnership and hope
- 17 February 2026
- 9 Views
Sojojin Amurka sun isa arewa maso gabashin Nijeriya
- 17 February 2026
- 9 Views
Comment