Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
Maharan da suka zo kan babura sun kai farmaki kauyuka uku a Borgu
‘Yanbindiga ɗauke da makamai sun kashe aƙalla mutane 30 tare da kona gidaje da shaguna a hare-hare da suka kai kan kauyuka uku a Karamar Hukumar Borgu ta Jihar Neja da safiyar ranar Asabar, a cewar mazauna yankin da suka tsira daga harin.
TRT Hausa
Hare-haren, da aka kai kusa da iyakar Jamhuriyar Benin, na daga cikin jerin hare-haren ‘yanbindiga da ke garkuwa da mutane domin neman kudin fansa, lamarin da ke ci gaba da raba al’umma da muhallansu a arewacin Nijeriya.
TRT Hausa
Kakakin rundunar ‘yansandan Jihar Neja, Wasiu Abiodun, ya tabbatar da harin da aka kai a ƙauyen Tunga-Makeri, inda ya ce mutane shida sun rasa rayukansu, an kona gidaje, sannan an sace wasu mutane da har yanzu ba a san adadinsu ba.
TRT Hausa
Wani mazaunin ƙauyen Konkoso, Jeremiah Timothy, ya ce akalla mutane 26 aka kashe a ƙauyensu bayan da maharan suka kai farmaki da sassafe, inda suka harbe-harbe ba kakkautawa tare da kona ofishin ‘yansanda.
TRT Hausa
Timothy ya ƙara da cewa maharan sun shiga Konkoso da misalin ƙarfe 6:00 na safe, yayin da mazauna yankin suka ji jiragen yaƙin soja suna shawagi a sararin samaniya.
TRT Hausa
Wani shaidan gani da ido ya bayyana cewa ‘yanbindigan sun zo ne kan babura sama da 200, inda suka mamaye yankin suna kai hare-hare kan kauyukan da ke kusa.
TRT Hausa
Auwal Ibrahim, wani mazaunin Tunga-Makeri, ya ce maharan sun kai hari ƙauyensu da misalin ƙarfe 3:00 na dare, inda suka harbe-harbe, suka kashe mutane, suka kona shaguna, tare da tilasta wa mazauna kauyen tserewa.
TRT Hausa
Ibrahim ya ce har yanzu jama’a na tsoron komawa gidajensu saboda fargabar cewa ‘yanbindigan na nan a yankin.
TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Nijeriya
Sojojin Amurka sun isa arewa maso gabashin Nijeriya
- 17 February 2026
- 9 Views
Sojoji Sun Daƙile Hare-haren ‘Yan Ta’adda a Borno
- 16 February 2026
- 4 Views
Gwamnatin Nijeriya Ta Gargaɗi Jama’a Kan Masu Yaudarar Aiki na Yaƙi a Ƙasashen Waje
- 16 February 2026
- 3 Views
Shugaban NAHCON Ya Ajiye Aiki Gabanin Hajjin 2026
- 16 February 2026
- 12 Views
Latest News
Watu 59 wafariki kufuatia Kimbunga Gezani huku wengine 16000 wakikosa makazi nchini Madagascar
- 17 February 2026
- 1 Views
Morocco residents return to sacked city after floods recede
- 17 February 2026
- 7 Views
Türkiye's enduring footprints in Africa: A story of partnership and hope
- 17 February 2026
- 9 Views
Sojojin Amurka sun isa arewa maso gabashin Nijeriya
- 17 February 2026
- 9 Views
Comment