Sau takwas sojojin Amurka na yunƙurin kashe kansu a cikin USS Abraham Lincoln, in ji gwamnatin Trump
Gwamnatin Trump ta gasgata halin da jami'an Amurka suka shiga a cikin jirgin ruwan Abraham Lincoln mai dakon jiragen sama, inda ta ce sau takwas jami'an na yunƙurin kashe kansu saboda matsalolin lafiyar ƙwaƙwalwa da yana
24 Satumba 2026
Kwamitin Zaman Lafiya na Duniya zai gabatar da shirin farfado da Gaza na dala biliyan $2.45: Rahoto
Shirin ya ƙunshi tanadin kuɗaɗen samar da matsugunan wucin gadi, kwashe baraguzan gine-gine, gyaran asibitoci, farfaɗo da tattalin arziki, da kuma tura rundunar tsaro ta ƙasa da ƙasa.
23 Satumba 2026
Trump ya yi wa Iran barazana, ya kira ICC ‘marar gaskiya‘, ya sauya sunan AI zuwa ‘SI’
Shugaban Kasar Amurka Trump ya ce a nan kusa za a iya cim ma yarjejeniyar kawo karshen yaki tsakanin Rasha da Ukraine.
22 Satumba 2026
An gudanar da zanga-zangar neman a kubutar da daruruwan mutane da aka yi garkuwa da su a jihar Neja
Masu zanga-zangar, daga ƙauyen Dekara da al'ummomin da ke makwabtaka da su a karamar hukumar Borgu sun taru a hedikwatar gwamnatin yankin da ke New Bussa don neman a saƙi wadanda aka yi garkuwa da su.
22 Satumba 2026
Birtaniya za ta bai wa Saudiyya 'kariyar' soji don daƙile hare-haren 'yan Houthi
Birtaniya ta tura jirgin ba da mai a sama domin bai wa jiragen saman Saudiyya damar shan mai yayin da hare-haren 'yan Houthi ke barazana ga safarar jiragen ruwa na masarautar da ma yankin baki ɗaya.
22 Satumba 2026
An kama mai PoS da ake zargi da aiki da taimakon mai garkuwa da mutane
Dakarun tsarin jihar Katsina ne suka kama Nasiru tare da: Abubakar Sayaya da Nura Baka Sati da kuma Ubale Mai Cange
21 Satumba 2026
Amurka ta ce za a dakatar da zirga-zirgar dukkan kamfanonin jiragen saman Iran a duniya daga Laraba
Ya ce filayen jiragen saman kasa da kasa da ke kula da jiragen Iran za su fuskanci cikakken katsewa daga tsarin hada-hadar bankunan Amurka.
21 Satumba 2026
Amurka ta kai 'yan ci-rani fiye da 25,000 da ta kora zuwa ƙasashen da ba su da alaƙa da su: Bincike
Gwamnatin Trump ta cim ma yarjejeniyoyi da ƙasashe 35 inda ta ware aƙalla dala miliyan 410 don tallafa wa aikin korar.
21 Satumba 2026
Qatar ta ce ana ci gaba da ƙoƙarin farfaɗo da tattaunawa tsakanin Amurka da Iran
Doha ta samu tabbaci daga jami'an Amurka da ke nuna cewa Washington na da sha'awar cim ma yarjejeniya da Tehran, a cewar mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen Qatar.
21 Satumba 2026
Trump ya sa hannu kan sabuwar dokar takunkumi ga Rasha: China da India na iya fuskantar sabon haraji
Dokar da Trump ya amince da ita a ranar Jumma’a ta shafi ɓangarorin makamashi da tsaro na Rasha, da kuma Shugaba Vladimir Putin da wasu manyan jami’an gwamnati.
19 Satumba 2026
Waɗanda suka tsira a Jihar Neja sun bayyana yadda abokan sana'arsu suka rasu a ɗakin da aka tsare su
Wani bidiyo mai tsawon daƙiƙa 40 da aka wallafa a intanet, wanda aka ce yana nuna waɗanda abin ya rutsa da su a lamarin ranar Alhamis, ya nuna gawawwakin wasu da dama daga cikin samari sanye da gajerun wando kawai.
19 Satumba 2026
Yaƙin Amurka da Iran ya laƙume $150B na tattalin arzikin ƙasashen Larabawa a cikin wata guda: MDD
Rania al-Mashat, ta shaida wa TRT World cewa barazanar da ke tattare da zirga-zirgar jiragen ruwa a Mashigar Hormuz da Bab al-Mandab ba batun tsaro ba ne kaɗai, tana mai ƙari da cewa suna kawo cikas ga tattalin arzikin y
18 Satumba 2026
Kasashen Yamma na shirin yaƙi da Rasha: Lavrov
Lavrov ya ce a ranar Alhamis cewa Rasha za ta iya mayar da martani yadda ya kamata ga duk wata barazana da za ta shafi tsaronta daga waje.
17 Satumba 2026
Ƙanwar Kim Jong-un ta ce 'wawaye' ne kawai ke tunanin Koriya ta Arewa za ta miƙa makaman nukiliyarta
Pyongyang ta kore yiwuwar watsi da makaman nukiliyarta yayin da Seoul ke sa iso sosai kan kalaman cikin matsin da Donald Trump ke sabuntawa na tattaunawa da Kim Jong-un.
17 Satumba 2026
Amurka ta hana shugaban Falasɗinawa bizar halartar Babban Taron MDD a karo na biyu
Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka ta zargi jami'an Falasɗinawa da kauce wa tattaunawa ta hanyar yarda da matsayar wata Ƙasa ko fiye da suka amince da Falasɗinu a matsayin ƙasa, ba tare da an jira a cim ma yarjejeniyar ƙar
17 Satumba 2026
Taliban na neman ƙulla dangantaka da Amurka da sharaɗin a duba illolin yaƙin Afghanistan
“Babbar nasarar da Afghanistan ta samu a fili ita ce kawo ƙarshen mamaya,” in ji Balkhi, yana mai cewa tun daga lokacin an samu ci gaba a fannonin tsaro, cinikayya, zuba jari da samar da ababen more rayuwa.
16 Satumba 2026
Kungiyar OIC ta yi Allah wadai da hare-haren 'yan Houthi a Makka da yankin Madina
Kungiyar Haɗin Kan Ƙasashen Musulmai ta OIC ta bayyana goyon bayanta ga Saudiyya bayan munanan hare-haren da aka kai a Makka da yankin Madina.
16 Satumba 2026
Yaƙin Yemen ya raba fiye da mutum 100,000 da muhallansu — Majalisar Ɗinkin Duniya
Hukumar ta ce fadan ya raba iyalai da muhallansu a wani faɗin yanki, lamarin da ke ƙara tayar da hankalin cewa za a iya samun ƙarin gudun hijira a cikin Yemen da kuma ƙarin kwararar ’yan gudun hijira idan rikicin ya ƙara
15 Satumba 2026
Iran ta ba da umarni a yi shirin yaƙi da tsagaita wuta da yanayin bayan yaƙi ga dukkan ƙasar
Umarnin ya yi kira ga daukar matakai daga hukumomi da jama'ar kasa duba ga ko yakin zai ci gaba, zai tsahirta ko kuma ya zo karshe ne baki daya.
15 Satumba 2026
Hukumar sa ido kan Pentagon ta ce yaƙin Iran ya jawo ƙarancin makamai 'masu mahimmanci'
Rundunar sojin Amurka na fuskantar ƙarancin makamai masu mahimmanci yayin da watanni na yaƙi da Iran suka nuna matsalolin samar da makamai.
15 Satumba 2026
Matatar Dangote za ta buɗe sayar da hannayen-jari na Naira tiriliyan 2.15
Hannun-jarin, wanda za a buɗe sayarwa a yau Litinin 14 ga Satumba 2026, ya ƙunshi sabbin hannayen-jari biliyan 4.1, inda za a sayar da kowanne hannun-jari a kan Naira 525.
14 Satumba 2026
Fiye da mutum 7,000 sun kamu da annobar Ebola a Jamhuriyar Kongo
Kongo ta tabbatar da sabuwar ɓarkewar cutar a hukumance a tsakiyar watan Mayu, inda kusan mutane 3,400 suka mutu da wannan annoba ta 17 da cutar mai saurin yaɗuwa ta Ebola ta haddasa a ƙasar.
13 Satumba 2026
Saudiyya ta ce wasu jirage marasa matuƙa da aka aika daga Iraƙi sun kai hari kan wani bututun mai
Saudiyya ta ce jiragen sama marasa matuƙa da aka aika daga Iraƙi sun kai hari kan bututun da ke jigilar mai daga Gabashin Saudiyya zuwa Yammaci, lamarin da ya kai ga rufe bututun.
12 Satumba 2026
Amurka ta yi biris da kiran Saudiyya na kai wa Houthi hari, ta ce za ta ba da taimakon bayanan sirri
Washington na fifita tauna tsakuwa aya ta ji tsoro a yakin Iran, yayin da ta aika da shugaban CENTCOM zuwa Riyadh don tattaunawa.
11 Satumba 2026