Cocin Katolika a Nijeriya ta rufe makarantu da asibitinta a jihar Benue saboda matsalar tsaro
‘‘Diocesar Katolika reshen Gboko, a jihar Benue, ta bayar da umarnin rufe cibiyoyinta na wucin-gadi a Ihugh wani yanki a karamar hukumar Vandeikya saboda "hare-haren da ake ta kaiwa akai-akai,"
14 Oktoba 2026
IMF ya gargaɗi Nijeriya kan mayar da tallafin man fetur
Asusun ba lamunin ya ce tallafin mai na dai-daya na da tsada, ya fi yawan taimaka wa masu hannu da shuni, kuma yana ta'azzara matsi kan tsarin kuɗi cikin ƙarin tsadar bashi.
14 Oktoba 2026
NDLEA ta kama mutum 1,860, ta ƙwace tan 5.4 na miyagun ƙwayoyi a Kano
Hukumar ta kuma yi nasarar samun mutum 89 da laifi da kuma shigar da sabbin ƙara 126 gaban kotu a cikin watanni tara, yayin da ake ci gaba da shari'a a kan ƙara 135 a gaban Babbar Kotun Tarayya.
14 Oktoba 2026
INEC ta yi ƙarin haske kan cire sunayen wasu ‘yantakarar gwamna a zaɓen 2027
Cire sunayen 'yantakarar ya biyo bayan hukuncin Kotun Ƙoli da bayyana cewa jam’iyyun da suka gaza cika ƙa'idojin da doka ta tanada ba su da hurumin tsayar da 'yantakara a zaɓen, a cewar Hukumar INEC.
14 Oktoba 2026
Nijar ta ayyana mummunan haɗarin muhalli bayan malalar mai
Bidiyon da aka watsa a a labaran yamma ya nuna yadda ɗanyen mai ke ɓulɓula sama na tsawon mitoti .
13 Oktoba 2026
Gwamnatin Nijar ta kafa kwamitin magance ƙaranci da basussuka a ɓangaren man fetur
Kwamitin zai haɗa hukumomin gwamnati da kamfanonin mai waɗanda za su lalubo hanyoyin magance matsalolin da ke kawo cikas ga samarwa da jigila da kuma rarraba fetur da dizal da iskar gas.
13 Oktoba 2026
Talla · 970 × 250
Rundunar Sojojin Nijeriya ta ce dakarunta sun kashe 'yanta'addan ISWAP fiye da 40 a Jihar Borno
Rundunar sojin ta ce ta cim ma wannan nasarar ne biyo bayan bayanan sirri masu tushe game da taruwar mayaƙan ISWAP da yawa da ke ƙoƙarin ƙaddamar da hare-hare kan dakarun da ke cikin yanijn da sojin Ɓangare na 3 ke aiki.
13 Oktoba 2026
Kada 'yan Arewa su yi fargabar sake zaɓen Tinubu a 2027: Shettima
Mataimakin shugaban ƙasar Nijeriya ya bukaci shugabannin siyasa da al’ummar Arewa su hada kai wajen mara wa shugaba Bola Tinubu baya, yana mai cewa ci gaban yankin da walwalar al’ummarsa na daga cikin muhimman abubuwan d
13 Oktoba 2026
Aljeriya ta kama ‘yan Maroko 61 bisa zargin kitsa mata zagon-ƙasa
Hukumomi sun ce waɗanda ake zargin sun shiga Aljeriya ne ta hanyar duwatsu daga ƙasar Tunisiya mai maƙwabtaka.
12 Oktoba 2026
Pantami ya bai wa INEC wa’adin kwanaki uku ta wallafa sunansa a matsayin ɗan takarar gwamnan Gombe
A cikin wata takardar ƙorafi da lauyoyinsa suka aika wa INEC ranar Litinin, 12 ga Oktoban 2026, Pantami ya ba hukumar wa’adin kwana biyu, zuwa ranar Laraba, 14 ga Oktoba, ta wallafa sunansa tare da sauran ‘yan takarar.
12 Oktoba 2026
Rahoton Bankin Duniya ya nuna ci gaba a sauye-sauyen tattalin arzikin Nijeriya: Tinubu
A cikin wata sanarwa da mai ba shugaban shawara kan yaɗa labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya fitar ranar Lahadi, Tinubu ya ce rahoton ya nuna ci gaba a fannonin bunƙasar tattalin arziki, kuɗaɗen shiga na gwamnati da kuma
12 Oktoba 2026
An miƙa wa 'yan kwangila ayyukan fara gina ajujuwa 357 a jihar Dosso ta Nijar
Kamfanin dillancin labaran Nijar ANP ya ruwaito cewa an yi bikin miƙa ayyukan ne a wani taro da manyan jami’an gwamnati da wakilan kamfanonin ‘yan kwangila suka halarta a jihar.
12 Oktoba 2026
Hukumar NDLEA ta sake kama wata tsohuwa mai shekara 83 kan zargin safarar miyagun kwayoyi
An fara kama Uchechi Sunday tare da ’yarta mai shekaru 32 a bara, inda aka same su da miyagun ƙwayoyi daban-daban, ciki har da methamphetamine, tramadol, ganyen tabar wiwi da kuma tabar wiwi.
11 Oktoba 2026
Gwamnatin Nijar ta yi watsi da buƙatar karin farashin man fetur a ƙasar
Duk da ƙarin matsin lamba kan kuɗaɗen gwamnati sakamakon tallafin fetur, gwamnatin ta ce ba za ta ɗauki shawarar da Majalisar Tuntuɓa kan Farfaɗo da Ƙasa (CCR), wadda ke aiki a matsayin majalisar dokokin riƙon ƙwarya ta
11 Oktoba 2026
Kotu ta yi wa mutum uku ɗaurin shekara 21 kan satan yara a Nijeriya
Gwamnatin jihar ta ce hukuncin ya tabbarar da adalci ga waɗanda lamarin yarutsa da su da iyalansu, waɗanda suka jure wahala da tashin hankali a lokacin garkuwa da su.
10 Oktoba 2026
Sojoji na cikin mutum 71 da aka kashe a Sudan ta Kudu bayan mummunar arangama
Hukumomi sun ce an shawo kan matsalar a birnin Rumbek, kuma an kama fararen hula huɗu ɗauke da bindigogi sakamakon mummunar arangamar a safiyar Juma'a.
9 Oktoba 2026
Rikicin wakilci a yanki: Me ke ta'azzara rikicin Ethiopia-Eritrea?
Matsa lambar Ethiopea na amfana da Tekun Maliya da kokarin Eritrea na kulla kawance a yakin Tigray sun zama rashin aminta mai zurfi tsakanin makota, in ji masu nazari, suna bayyana tsoron wani sabon yaki da ka iya faruwa
9 Oktoba 2026
'Yar Afirka ta Kudu Navi Pillay ta ci kyautar Nobel ta Zaman Lafiya ta shekarar 2026
Kwamitin ba da kyautar Nobel na Norway ya yaba wa gomman shekaru da Pillay ta shafe tana ƙarfafa adalci a duniya da kuma tabbatar da cewa an tuhumi waɗanda suke aikata laifukan yaƙi da laifuka kan bil Adama da kuma kisan
9 Oktoba 2026
Haɗuran mota sun yi sanadin mutuwar mutum 2,151 a Ghana cikin watanni tara - Rahoton MTTD
Sashen MTTD na Ghana ya ce an yi rajistar haɗurra 10,157 da suka haɗa da ababen hawa 17,197 a cikin watanni tara, yayin da mutane 12,230 suka samu munanan raunuka.
9 Oktoba 2026
Faransa ta kori jami’an leƙen asirin Nijar biyu daga ƙasarta
Majiyar ta tabbatar da rahoton jaridar Le Monde, inda ta bayyana cewa an ayyana jami’an ofishin jakadancin Nijar guda biyun a matsayin mutanen da ba a so a ranar 16 ga Satumba, kuma sun bar ƙasar Faransa.
9 Oktoba 2026
Ethiopia ta nemi a janye dakarun Eritrea 'nan-take' daga ƙasarta
Kasancewar dakarun Eritrea a yankin Tigray da ke arewacin ƙasar Ethiopia na sanya fargabar yiwuwar rikicin cikin gida da ka iya faɗaɗa zuwa yaƙin yanki.
9 Oktoba 2026
'Yanta'adda na Lakurawa sun kashe sojoji biyu da wani ɗan China a jihar Kebbi a Nijeriya
Sai dai kuma, dakaru sun samu sun daƙile wani hari kan wani sansanin soji a yankin daga baya inda suka ƙwace babura 17 da makamai.
9 Oktoba 2026
Dirar mikiyar da Ghana da FBI suka yi ya kai ga kama mutum 130 da ke da alaƙa da zambar $10m
Daraktan FBI Kash Patel ya ce matakin na daga aikin da take yi na yunƙurin murƙushe gungun masu zamba ta intanet.
8 Oktoba 2026
Babban kwamanda a mayaƙan RSF ya koma rundunar sojin Sudan tare da mayaƙa 300
Mohammed Azraq al-Fanjari ya ce haka kuma motocin yaƙi 30 sun bar mayaƙan na RSF.
8 Oktoba 2026