Shugaba Tinubu ya yi Allah wadai da kisan Sheikh Masussuka, ya bayar da umarnin gudanar da bincike
Wasu ’yan bindiga ne suka kashe mutanen biyu a wani hari da suka kai musu a cikin mota a yammacin ranar Litinin.
Wasu ’yan bindiga ne suka kashe mutanen biyu a wani hari da suka kai musu a cikin mota a yammacin ranar Litinin.
Jami'an cocin sun ba da rahoton cewa fiye da mutum 20 ne suka jikkata yayin da aka ƙone gidaje 20 a wasu hare-hare daban daban a ranakun 20 da 24 na watan Oktoba.
Sanarwar da aka karanta ranar Litinin da yamma ta ce harin da aka kai ta yankin Emilulu da ke jihar Agadez ya kashe mutum biyu tare da jikkata wasu mutane.
Shugaban ƙungiyar ya bayyana karara cewa JIBWIS ba ta da alaƙa da waɗannan kalamai masu tunzura jama’a.
Hukumar Binciken Manyan Laifuka ta Amurka FBI ta kama wasu mutane tara a Nijeriya da ke da alaka da zargin aikata laifuka a yanr gizo da ayyuka a cibiyoyin zamba.
An yi fama da ƙarancin mai a cikin biranen Nijar har da babban birnin ƙasar, Yamai, lamarin da ya sa aka hana sayar da mai da dare a wasu gidajen mai na ƙasar.
A cewar EFCC, jami’an hukumar na ofishin shiyyarta na Lagos Zonal Directorate 2 ne suka gudanar da samamen a ranar Juma’a, 23 ga Oktoba, 2026, bayan samun sahihan bayanan sirri da gudanar da sa ido.
Darakta Janar na hukumar NCDC, Dr. Jide Idris, ya ce Gwamnatin Tarayyar Nijeriya za ta ba da fifiko ga tsaro da jin daɗin ma'aikatan jinya a tsawon lokacin aikin tunkarar cutar Ebola.
Rahotanni sun ce majalisar ta amince da tura wani ɓangare na sojojin ƙasar zuwa Nijar don tabbatar da tsaron ayyukan man fetur na kamfanin Sonatrach na Aljeriya da ke aiki a Nijar ɗin.
Tun a ranar 17 ga Fabrairu gwamnatin Gabon ta katse amfani da kafafen sada zumunta, ciki har da Facebook da TikTok, tana mai zargin cewa abubuwan da ake wallafawa a intanet suna haddasa rikici da rarrabuwar kawuna a ciki
Matar ta fara nuna alamun cutar ne kwanaki 10 da suka wuce, inda aka fara ba ta kulawa a sashen kula da cututtuka masu yaɗuwa da ke Nairobi, babban birnin ƙasar.
Za a gudanar da ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen ne a filin wasa na Ranchers Bees da ke Kaduna, inda ake sa ran gwamnonin APC, shugabannin jam’iyyar, masu riƙe da muƙaman siyasa da magoya baya daga sassa daban-daban na ƙasa
Wani bidiyo da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya ɗauka ya nuna jama’a sun taru a wurin yayin da wata na’urar haƙa ƙasa ke kwashe baraguzan ginin.
Tsakanin shekarar 2000 da 2023, tazarar da ke tsakanin tsawon rayuwar da ake sa ran mutum zai yi da kuma tsawon lokacin da zai rayu cikin ƙoshin lafiya tun daga shekara 60 ta ƙara faɗaɗa.
An rawaito 'yarkasuwa Oumou Sininta Diallo ta daura rigag zinare mau nauyin kilo 10, in ji kafafen yada labaran cikin gida.
Kwamishinan ababen more rayuwa da makamashi da dijital na ECOWAS Amin Amidu Sulemani ya ce dokokin za su samar da hanya ta haɗin gwiwa wajen inganta makamashi a faɗin yankin.
Shirin zai mayar da hankali ne kan rage tsadar rayuwa da inganta sauƙin kayayyakin abinci da janyo zuba jari daga ƙetare da kuma gaggauta kammala ayyuka domin jin daɗin ‘yan Nijeriya.
Ministan Lafiya na kasar Muhammad Ali Pate ya ce "babu bukatar a tayar da hankali", yayin da jamiʼan lafiya suka zurfafa bibiyar mutanen da mai yiwuwa sun yi muʼamala da matar da ke dauke da cutar.
Bayanan da aka fitar sun nuna cewa shirin zai haɗa dala miliyan 80 daga wajen masu bayar da tallafi da dama, ciki har da magada waɗanda suka gaji ɗumbin arziki, Walton da Cargill, da kuma wani adadi makamancin haka daga
Gwamnan yankin, Manjo Janar Ibra Boulama Issa, ne ya jagoranci taron gaggawa na Majalisar Tsaron Yankin a ranar Laraba, 21 ga Oktoba, 2026, domin nazarin halin tsaro da kuma ɗaukar matakan da suka dace bayan harin.
Kazalika alƙalin ya ce masu gabatar da ƙarar sun tabbatar da tuhumar aikata lafin zuwa wani mataki da ya zarce shakka.
Wata sanarwa da ma’aikatar kiwon lafiyar Ghana ta wallafa ta ce shirin ya zama wajibi ne duba da yadda ake samun zirga-zirgar ababen hawa tsakanin Ghana da Kenya da Nijeriya.
An bude taron tuntubar junan karo na shida don samar da zaman lafiya a Sudan a ranar Laraba, inda kasashe da kungiyoyin kasa da kasa suke ganawa.
A hukumance, farashin dala ɗaya ya tsaya a fam 4,200 na Sudan, wanda shi ne farashin da aka gani a kasuwar bayan fage a watan Mayun 2026.