Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
Nijeriya na shirin cin gajiyar kasuwar halal ta duniya mai darajar dala tiriliyan 7.7
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya ƙaddamar da Tsarin Tattalin Arzikin Halal na Ƙasa domin bai wa ƙasar damar cin gajiyar kasuwar halal ta duniya wadda aka ƙiyasta darajarta ta kai dala tiriliyan 7.7, tare da faɗaɗa tattalin arzikin Nijeriya. TRT Hausa
Tinubu, ta bakin Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima, ya ce shirin na nuna aniyar Nijeriya ta shiga kasuwar halal ta duniya, inda ake sa ran zai ƙara kusan dala biliyan 1.5 ga tattalin arzikin ƙasar nan da shekarar 2027. TRT Hausa
Tsarin zai mayar da hankali kan faɗaɗa fitar da abinci mai bin ƙa’idar halal, bunƙasa masana’antar magunguna da kayan kwalliya, inganta yawon buɗe ido na halal, da samar da hanyoyin kuɗi masu ɗa’a, tare da hasashen samar da darajar tattalin arziki da ta haura dala biliyan 12 nan da 2030. TRT Hausa
Gwamnatin Tarayya ta ce tattalin arzikin halal ba addini kaɗai ba ne, illa kasuwa ta duniya da ke mai da hankali kan inganci da tsaro, tare da taimakawa manufofin jawo jarin waje, faɗaɗa fitar da kayayyaki, da samar da ayyukan yi masu ɗorewa. TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Nijeriya
Hare-hare biyu sun kashe mutum 30 a jihar Benue
- 07 February 2026
- 7 Views
Kotu ta umarci Birtaniya ta biya diyya kan kisan masu haƙar kwal na 1949
- 07 February 2026
- 4 Views
Benin da AU sun yi Allah wadai da harin ta’addanci a Nijeriya
- 06 February 2026
- 8 Views
NCC da NSCDC sun gargadi kamfanonin gine-gine kan lalata layukan sadarwa
- 06 February 2026
- 2 Views
Latest News
RSF ta Sudan ta kai hari da jirgi maras matuƙi, ta kashe gomman mutane da yara
- 08 February 2026
- 1 Views
Wave of attacks leaves 30 dead in Nigeria’s Benue state
- 08 February 2026
- 7 Views
Hare-hare biyu sun kashe mutum 30 a jihar Benue
- 07 February 2026
- 7 Views
Comment