Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
Hukumomin sun ce lalata fibre-optic laifi ne kuma na iya kaiwa ga hukunci a kotu
Hukumar Kula da Sadarwa ta Nijeriya (NCC) da Hukumar Kare Farar-Hula ta Nijeriya (NSCDC) sun gargadi kamfanonin gine-gine da masu ayyukan injiniya da su daina lalata layukan sadarwa na fibre-optic da ke ƙarƙashin ƙasa yayin gyaran hanyoyi da sauran ayyukan gine-gine. TRT Hausa
Hukumomin sun bayyana cewa lalata layukan sadarwa ba za a ƙara lamunta ba, suna mai jaddada cewa yawancin lalacewar na faruwa ne sakamakon sakaci, kuma hakan laifi ne da zai iya kai wa ga gurfanarwa a kotu. TRT Hausa
A cikin wata sanarwar haɗin gwiwa, NCC da NSCDC sun bayyana layukan fibre-optic a matsayin muhimman kadarorin ƙasa da ke tallafa wa tattalin arzikin zamani, harkokin kasuwanci, da kuma sadarwar gwamnati a Nijeriya. TRT Hausa
Sun yi gargaɗin cewa lalata irin waɗannan kayayyakin more rayuwa na iya jefa tsaron ƙasa, tattalin arziki da lafiyar jama’a cikin haɗari. TRT Hausa
Hukumomin sun ƙara da cewa a ƙarƙashin Dokar Kare Muhimman Kayayyakin Sadarwa na Ƙasa (CNII Order 2024), an ayyana layukan fibre-optic a matsayin muhimman kayayyakin sadarwa na ƙasar. TRT Hausa
Sun bayyana cewa duk wanda ya lalata layukan ta hanyar haƙar ƙasa, aikin gini ko rashin tuntuba da hukumomin da abin ya shafa—ko mutum ɗaya ne, kamfani ko ɗan kwangilar gwamnati—zai fuskanci hukunci da sauran matakan doka kamar yadda dokoki suka tanada. TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Nijeriya
Hare-hare biyu sun kashe mutum 30 a jihar Benue
- 07 February 2026
- 7 Views
Kotu ta umarci Birtaniya ta biya diyya kan kisan masu haƙar kwal na 1949
- 07 February 2026
- 4 Views
Tinubu ya ƙaddamar da Tsarin Tattalin Arzikin Halal na Ƙasa
- 07 February 2026
- 4 Views
Benin da AU sun yi Allah wadai da harin ta’addanci a Nijeriya
- 06 February 2026
- 8 Views
Latest News
RSF ta Sudan ta kai hari da jirgi maras matuƙi, ta kashe gomman mutane da yara
- 08 February 2026
- 1 Views
Wave of attacks leaves 30 dead in Nigeria’s Benue state
- 08 February 2026
- 8 Views
Hare-hare biyu sun kashe mutum 30 a jihar Benue
- 07 February 2026
- 7 Views
Comment