Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
Za a biya fam miliyan 20 ga iyalan kowane daga cikin masu haƙar kwal 21 na Enugu
Babbar Kotun Tarayya da ke Enugu ta umarci Gwamnatin Birtaniya da ta biya diyya fam miliyan 20 ga iyalan kowane daga cikin masu haƙar kwal 21 da sojojin mulkin mallaka suka kashe a mahaƙar kwal ta Iva Valley da ke Enugu a shekarar 1949, kamar yadda Kamfanin Dillancin Labaran Nijeriya (NAN) ya ruwaito. NAN
Alƙali Anthony Onovo ya bayyana kisan a matsayin wanda ya saɓa wa doka da kuma take haƙƙin rayuwa, inda ya ɗora alhakin kai tsaye kan gwamnatin mulkin mallaka ta Birtaniya, tare da umarnin neman gafara a hukumance da biyan diyya ga iyalan mamatan. NAN
Masu haƙar kwal ɗin sun shiga zanga-zanga ne saboda mawuyacin yanayin aiki, nuna wariyar launin fata wajen biyan albashi da kuma albashin da ba a biya ba, lamarin da ya kai ga jami’in Birtaniya ya buɗe musu wuta, inda aka kashe 21 aka jikkata 51. NAN
Mai fafutukar kare haƙƙin bil’adama Greg Onoh ne ya shigar da ƙarar, yana mai neman amincewa da laifin da aka aikata, neman gafara da kuma biyan cikakkiyar diyya, yayin da kotu ta jaddada cewa dole ne a ɗora wa Birtaniya alhakin abin da ya faru. NAN
Comments
No comments Yet
Nijeriya
Hare-hare biyu sun kashe mutum 30 a jihar Benue
- 07 February 2026
- 7 Views
Tinubu ya ƙaddamar da Tsarin Tattalin Arzikin Halal na Ƙasa
- 07 February 2026
- 3 Views
Benin da AU sun yi Allah wadai da harin ta’addanci a Nijeriya
- 06 February 2026
- 8 Views
NCC da NSCDC sun gargadi kamfanonin gine-gine kan lalata layukan sadarwa
- 06 February 2026
- 2 Views
Latest News
RSF ta Sudan ta kai hari da jirgi maras matuƙi, ta kashe gomman mutane da yara
- 08 February 2026
- 1 Views
Wave of attacks leaves 30 dead in Nigeria’s Benue state
- 08 February 2026
- 7 Views
Hare-hare biyu sun kashe mutum 30 a jihar Benue
- 07 February 2026
- 7 Views
Comment