Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
Jirgin ya faɗi ne bayan aikin kuɓutar da mara lafiya kusa da Kufra
Wani helikwafta na asibiti ya yi hatsari a sansanin Al-Sarra na Libya yayin da yake sauka bayan kammala aikin kuɓutar da mara lafiya, lamarin da ya yi sanadin mutuwar mutane biyar, kamar yadda kafafen watsa labaran ƙasar suka ruwaito. TRT Hausa
Rahotanni sun ce hatsarin ya faru ne ranar Litinin, kimanin kilomita 300 daga birnin Kufra a kudu maso gabashin Libya. Daga cikin waɗanda suka mutu akwai mambobin rundunar sufuri ta soji biyu, wani ma’aikacin jinya daga Kufra, da kuma matuƙin jirgin da mataimakinsa waɗanda ‘yan ƙasashen waje ne. TRT Hausa
Kafafen watsa labarai sun bayyana cewa helikwaftar na aikin kuɓutarwa ne bayan wani soja ya jikkata a wani hatsari a yankin hamada, kuma duk da isowar jami’an gaggawa da wuri, babu wanda ya tsira daga cikin waɗanda ke cikin jirgin. TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Afirka
Saudiyya ta yi tur da RSF kan munanan ayyukanta a Al Fasher, ta buƙaci a ba da hanyar kai agaji
- 10 February 2026
- 3 Views
’Yan Somali sun gina wa tsohon shugaban ƙasa Farmaajo gida
- 09 February 2026
- 9 Views
Harin jirgin RSF ya kashe ’yan gudun hijira 24 a Sudan
- 08 February 2026
- 7 Views
Harin bam ya kashe 22 a asibitin soji a Kudancin Kordofan
- 07 February 2026
- 15 Views
Latest News
Somalia yaripoti kumuua mshirika wa kiongozi wa Al Shabab, Ahmed Diriye
- 11 February 2026
- 1 Views
Nigerian lawmakers approve live publication of election results after backlash
- 11 February 2026
- 4 Views
Zimbabwe cabinet approves law changes that would extend president's term
- 11 February 2026
- 5 Views
Mpango wa Marekani kuvuna madini kutoka DRC wapingwa
- 11 February 2026
- 5 Views
Comment