Rahotanni daga Abuja babban birnin Nijeriya sun ce jami'an tsaro sun kubutar da 'yan matan nan biyar da ke hannun masu garkuwa da mutane bayan 'yan bindiga sun kashe 'yar'uwarsu wato Nabeeha.

Bayanai sun nuna cewa tuni aka kai 'yan matan gidansu da ke yankin Bwari da ke birnin na Abuja.