An wallafa jawabin Shugaba Erdogan na UNGA-81 a matsayin littafi cikin harsuna uku
Fiye da mutum 55,000 daga Sudan sun tsere zuwa gabashin Chadi don gudun hijira
Fiye da mutane 400 ne ke tsallakawa ta yankunan kan iyakar Adre da Tine a kowace rana cikin makon da ya gabata, kamar yadda mai kula da harkokin ’yan gudun hijirar yankin na Majalisar Ɗinkin Duniya kan rikicin Sudan ya shaida wa manema labarai.
Dangote na shirin zuba jarin $10bn don shawo kan matsalar wutar lantarki a Nijeriya
Turkiyya ta ƙaddamar da shirin 2026–2030 na zama cibiyar fasahar AI ta duniya
Samun ɗa namiji magaji ba ya gabana. Ba na jin ɗa namji zai yi fiye da abin da 'ya'yana mata uku suk
Zidane ya yaba wa Turkiyya gabannin wasansa na farko a matsayin mai horar da tawagar Faransa
Sabbin Labarai
Fiye da mutum 55,000 daga Sudan sun tsere zuwa gabashin Chadi don gudun hijira
Fiye da mutane 400 ne ke tsallakawa ta yankunan kan iyakar Adre da Tine a kowace rana cikin makon da ya gabata, kamar yadda mai kula da harkokin ’yan gudun…
Sojojin Nijeriya sun kama mutum uku da ake zargi da yi wa ‘yanta’adda aikin masinja a Katsina
Dakarun Rundunar Haɗin Gwiwa ta Arewa maso Yamma, Operation Fansan Yamma, sun kama wasu mutane uku da ake zargi da yi wa ‘yan’tadda aikin masinja ta ha han…
Wasu karin mayakan RSF sun sauya sheka zuwa Rundunar Sojin Sudan bayan sun gamu da 'masifu'
Wasu mayaƙa da ke da alaƙa da RSF sun ɓalle tare da shiga Rundunar Sojin Sudan. Kwamandan mayaƙan ya ce ya ɗauki matakin ne bayan ya ga “masifu” a cikin RS…
Erdogan: Yarjejeniyar Makka ba ta da manufa a kan Iran ko Isra’ila
Shugaba Erdogan ya ce Yarjejeniyar Tsaro ta Haɗin Gwiwa na bayyana ɗaukar nauyin bai-ɗaya, ba ƙawance na ƙalubalantar wata ƙasa ba, kuma ta kau ne don tsar…
An sake harbe wani ɗan Nijeriya har lahira a Afirka ta Kudu
Rahotanni sun ce an harbe mutumin ne a wata mashaya bayan wata gardama da aka yi da shi kan ko za a iya fitar da kofin gilas daga cikin mashayar zuwa waje.
Zidane ya yaba wa Turkiyya gabannin wasansa na farko a matsayin mai horar da tawagar Faransa
Zidane ya yaba wa Turkiyya gabannin wasansa na farko a matsayin mai horar da kungiyar kwallon kafar Faransa, inda ya bayyana Turkiyya a matsayin kungiya ma…
Nijeriya ta buƙaci a bai wa Afirka kujeru biyu na dindindin a Kwamitin Tsaro na MƊD
Jawabin na Shugaban, wanda Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya gabatar, ya kuma yi kira da a ware kujeru biyar na wucin-gadi wa Afirka a Kwamitin T…
Ƙungiyar yarjejeniyar tsaro ta Makka ta tattauna kan yin taron gaggawa don tallafa wa Saudiyya
Ministocin harkokin waje na kasashe uku da suka kafa kungiyar yarjejeniyar tsaro ta Makka sun tattauna kan shirye-shiryen taron manyan hafsoshin soji, wand…