Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
MIT ta haɗa manyan wakilai daga Afirka domin tattauna tsaro da haɗin gwiwa
Cibiyar Leƙen Asiri ta Ƙasa ta Turkiyya (MIT) ta shirya Shirin Tattaunawar Dabarun Turkiyya–Afirka, wanda za a gudanar daga 9 zuwa 10 ga Fabrairu a Ankara, tare da halartar wakilai daga ƙasashen Afirka da dama ciki har da Somalia, Nijeriya, Masar, Sudan da Afirka ta Kudu. TRT Hausa
Shirin na kwanaki biyu ya ƙunshi jawabai da tattaunawa kan tsaro na soja, makamashi da sadarwa, inda Daraktan MIT Academy, Farfesa Talha Kose, ya jaddada muhimmancin Afirka a duniya tare da bayyana cewa Turkiyya na kallon ƙasashen Afirka a matsayin abokan hulɗa na daidaito, ba filin gogayya ko moriyar gajeren lokaci ba. TRT Hausa
Kose ya ce manufofin Turkiyya a Afirka sun ta’allaka ne kan ƙa’idar “Maganin Afirka ga matsalolin Afirka,” wadda ke mayar da hankali kan haɗin gwiwa mai dorewa da mutunta juna. TRT Hausa
A nasa jawabin, Ministan Shari’a na Somalia, Moallim Mahmoud Sheikhali, ya ce dangantakar Afirka da Turkiyya ta kai matakin dabaru da ke buƙatar zurfafa hulɗa, yana mai jaddada cewa alakar ta bambanta da ta tsoffin ƙasashen mulkin mallaka domin an gina ta bisa girmamawa da amfanin juna. TRT Hausa
Sheikhali ya ƙara da cewa Turkiyya ta taka muhimmiyar rawa wajen tallafa wa Somalia a yaƙin da ta’addanci, tsaron teku da magance laifukan da suka ketare iyakoki, yana mai bayyana Turkiyya a matsayin abokin ci gaba da zaman lafiya ga Afirka. TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Turkiyya
Amurka da Iran na nuna sassauci kan yarjejeniyar Nukiliya: In ji Fidan na Turkiyya
- 12 February 2026
- 6 Views
Emine Erdoğan ta gana da Sarauniya Rania a Istanbul
- 08 February 2026
- 10 Views
Erdogan zai kai ziyara Saudiyya da Masar
- 08 February 2026
- 18 Views
MIT ta kama mutane biyu da ake zargi da aiki wa Mossad
- 08 February 2026
- 9 Views
Latest News
Kasashe shida sun shiga Kwamitin Tsaro na Tarayyar Afirka
- 12 February 2026
- 2 Views
Jami'an tsaro sun ƙwace fasfon Nasir El-Rufa'i bayan yunkurin kama shi ya ci tura a filin jirgi
- 12 February 2026
- 1 Views
Türkiye’s company TPAO wins oil blocks in Libya
- 12 February 2026
- 7 Views
Amurka da Iran na nuna sassauci kan yarjejeniyar Nukiliya: In ji Fidan na Turkiyya
- 12 February 2026
- 6 Views
Comment