Zidane ya yaba wa Turkiyya gabannin wasansa na farko a matsayin mai horar da tawagar Faransa
Zidane ya yaba wa Turkiyya gabannin wasansa na farko a matsayin mai horar da kungiyar kwallon kafar Faransa, inda ya bayyana Turkiyya a matsayin kungiya mai karfi tare da yin gargadin za su ba su kashi a fafatawar farko
25 Satumba 2026
Falconets ta Nijeriya ta lallasa New Caledonia da ci 10-1, ta kai zagayen gaba a gasar Kofin Duniya
Tawagar Nijeriyar ta mamaye wasan tun daga farko, inda ta ci 4-0 kafin a tafi hutun rabin lokaci, sun ƙara zura ƙwallaye shida bayan an dawo.
14 Satumba 2026
'A Maroko za a yi wasan ƙarshe na Kofin Duniya na 2030', in ji shugaban hukumar ƙwallon kasar
Sifaniya da Maroko suna zazzafar fafutuka don zama masu masaukin babban wasa, duk da cewa har yanzu FIFA ba ta sanar da inda za a yi ba.
10 Satumba 2026
FIFA ta gaza hukunta Isra'ila kan karya dokokinta, a cewar hukumar Kwallon Kafa ta Falasɗinu
Sanarwar Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Falasɗinu ta zo ne a daidai lokacin da wani rahoton jaridar The Athletic ya nuna cewa Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Ingila za ta janye goyon bayanta ga shugaban FIFA, Gianni Infantino da ke nem
4 Agusta 2026
Kashe Kuɗin Canja Wurin 'Yan Wasa na Premier League Na Sauya Tattalin Arzikin Kwallon Kafa
Babban kuɗin shiga ya ba kulobban Premier League damar karya sabbin tarihin kashe kuɗi a kasuwar canja wurin 'yan wasa tare da ƙara tasiri a harkar kwallon kafa ta duniya.
29 Yuli 2026
Sifaniya ta zama ƙasa ta farko da ta riƙe Kofin Duniya na maza da na mata, da kofin nahiya a tare
Nasarar Sifaniya ta sa ƙasar ta kafa tarihi da dama, ciki har da kasancewar kocin tawagar mai shekaru 65, Luis de la Fuente, mafi tsufa da ya jagorancin zakarun gasar Kofin Duniya.
20 Yuli 2026
Argentina ta doke Switzerland 3-1, ta shiga matakin dab da na ƙarshe a Gasar Kofin Duniya
Argentina za ta kara da Ingila a matakin dab da na ƙarshe domin neman shiga wasan ƙarshe da za a buga a New Jersey.
12 Yuli 2026
Maroko: An fitar da ƙasar Afirka guda da ta rage daga gasar Kofin Duniya
Kylian Mbappe ya huce haushin fenaretin da ya ɓarar a zagayen farko na wasan, inda ya ci ƙwallo guda cikin biyun da suka bai wa Faransa nasarar ci 2-0 kan Maroko a matakin kwatafainal na gasar Kofin Duniya ranar Alhamis.
10 Yuli 2026
An fitar da Amurka daga gasar Kofin Duniya bayan Belgium ta doke ta da ci 4-1
Belgium ta tsallaka zagayen kwatafainal inda za ta haɗu da Sifaniya, yayin da gasar Kofin Duniya ke ƙara ɗaukar zafi.
7 Yuli 2026
Neymar ya yi bankwana da tawagar Brazil bayan Norway ta fitar da su daga Kofin Duniya
Tauraron ɗanwasan Brazil, Neymar Jr, ya sanar da yin ritaya daga tawagar ƙasarsa, bayan da Norway ta doke Brazil da ci 2-1 a wasan gasar Kofin Duniya na FIFA 2026.
6 Yuli 2026
Maroko ta kai ga matakin kusa da daf da na ƙarshe a gasar cin kofin duniya yayin da Kanada ta fice
Wannan shi ne lokaci na biyu a jere da Maroko ke kaiwa matakin kusa da daf da na ƙarshe a gasar cin kofin duniya bayan ta zama tawagar Afirka ta farko da ta fara kaiwa matakin daf da na ƙarshe a shekarar 2022.
5 Yuli 2026
Tafiyar al'ajabin Cape Verde ta ƙare, amma ƙasar Afirkan ta fice daga gasar kofin duniya da suna
Tafiyar al'ajabin Cape Verde ta ƙare cikin baƙin ciki bayan ta galabaitar da Argentina a wasan da ta sha kaye da 3-2. Duk da cewa 'yan Afirkan sun sha kaye, amma sun kafa sunansu a cikin manyan duniya.
4 Yuli 2026
Gasar Kofin Duniya: Magoya baya na nuna adawa da Isra'ila yayin da goyon bayan Falasdinu ke ƙaruwa a filayen wasa
A gasar Kofin Duniya ta FIFA 2026 da Amurka, Kanada da Mexico suke karɓar baƙunci, magoya bayan ƙasashe daban-daban suna ci gaba da nuna goyon bayansu ga Falasdinu tare da bayyana rashin amincewarsu da Isra'ila.
3 Yuli 2026
Belgium ta cire Senegal daga Gasar Kofin Duniya ta FIFA 2026
Belgium ta samu gurbi a zagayen 'yan-16 na gasar Kofin Duniya, bayan ta doke Senegal da ci 3-2 a wasansu na ranar Laraba.
2 Yuli 2026
Norway ta fitar da Ivory Coast daga Gasar Kofin Duniya
Kafin ƙwallon Haaland, ɗanwasan Ivory Coast, Amad Diallo ya rama ƙwallon farko a minti na 74, wanda ta bai wa ƙasarsa fata har zuwa dab da ƙarshen wasan.
1 Yuli 2026
Canada ta fitar da Afirka ta Kudu a zagayen 'yan-32 a Gasar Kofin Duniya
Ɗanwasan Canada, Stephen Eustaquio ne ya zura ƙwallo a ragar Afirka ta Kudu wanda ya bai wa Canada nasarar zama ƙasa ta farko da ta tsallaka zagayen 'yan-16 a gasar.
29 Yuni 2026
FIFA tana cire sunan giya daga Kyautar Gwarzon Wasa da ake bai wa 'yanwasa Musulmi a Kofin Duniya
An ambato kakakin Hukumar FIFA na cewa, "Kamfanin AB InBev na gabatar da kyautar Gwarzon Wasa ga ɗanwasan da ya yi fice bayan kowane wasan Kofin Duniya na FIFA 2026, bayan masoya sun tantance.”
26 Yuni 2026
Mohamed Salah ya jagoranci Masar a nasararta ta farko a Gasar Kofin Duniya a karawa da New Zealand
Salah da Mostafa Zico da Trezeguet sun zura ƙwallaye a raga yayin da Masar ta samu nasara mai cike da tarihi a Vancouver.
22 Yuni 2026
Gasar Kofin Duniya: Mexico ta zama ƙasa ta farko da ta tsallaka matakin sili ɗaya ƙwale
Mexico ta yi amfani da kurakuran da 'yan bayan Koriya Ta Kudu suka yi wajen kasancewa ƙasar da ta fara tsallakawa matakin sili ɗaya ƙwale a Gasar Cin Kofin Duniya.
19 Yuni 2026
Erdogan ya jinjina wa Turkiyya kan komawa Gasar Kofin Duniya bayan shekara 24
Shugaban Turkiyya ya bayyana cewa 'yan ƙasar na cikin farin ciki tare da goyon bayan 'yan wasan, ya kuma tuna da tarihin da ƙasar ta kafa na samun matsayi na uku a Gasar Kofin Duniya ta 2002, inda ya ce lokaci ya yi da z
14 Yuni 2026
Gasar Cin Kofin Duniya ta FIFA 2026 Ta Fara: Sabon Zamani a Tarihin Kwallon Kafa na Duniya
Gasar farko da za ta ƙunshi ƙasashe 48 na kawo sabbin damammaki, sabbin jarumai da sabon tarihi ga ƙwallon ƙafa ta duniya
10 Yuni 2026
An hana 'yan jarida da dama na Iran da Afirka bizar shiga Amurka Gasar Kofin Duniya
Ƙungiyar 'yan jaridar ta wasanni ta aika wasiƙa a ranar Jumma’a ga Bryan Swanson, daraktan hulɗa da jama’a na FIFA da kuma Jochen Steinhoff, shugaban hukumar gudanarwar sashen watsa labarai na ƙwallo.
7 Yuni 2026
Ghana ta bayyana sunayen 'yan wasa 26 da za su buga mata gasar Cin Kofin Duniya
Za a fara gasar Cin Kofin Duniya ne a Amurka, Canada, da Mexico a ranar 11 ga watan Yuni, Ghana zata fafata da Panama a wasanta na farko a rukunin L bayan kwanaki shida da fara gasar. Sauran kasashen da ke cikin rukunin
2 Yuni 2026
Kofin Duniya na 2026: FIFA za ta fito da sabuwar dokar da ake wa lakabi da "A-kori-Arsenal"
Salon riƙe ƙwallo da ake kira da “Set piece”, wato dabarar tsayar da wasa don saita ‘yanwasa a fili yadda za su ciyo ƙwallo, ya zama wata babbar hanyar cin ƙwallo musamman a gasar Firimiya.
1 Yuni 2026