Dollar

41,2861

0.06 %

Euro

48,4058

0.05 %

Gram Gold

4.770,3200

0.31 %

Quarter Gold

0,0000

%

Silver

0,0000

%

Kocin Barcelona, Hansi Flick ya zargi 'yan wasansa da nuna halayyar ji-ji-da-kai yayin wasan da suka yi canjaras da Rayo Vallecano ranar Lahadin da ta gabata.

Lamine Yamal ya mayar wa kocinsa Flick martani kan zargin ji-ji-da-kai

Matashin ɗan wasan Barcelona, Lamine Yamal ya mayar da martani kan sukar da kocinsa Hansi Flick ya yi kan halayyar ‘yan wasan ƙungiyar da ke kawo musu matsala.

Flick ya faɗa a wata tattaunawa cewa, rashin nasarar da suka yi a wasansu da Rayo Vallecano ranar Lahadi yana "ganin ba matsalar rashin fara kakar bana da karsashi kamar bara ba ce”.

Ya ce, “Maganar ita ce ta ji-ji-da-kai tsakanin ‘yan wasanmu a wajen fili. Bayan yin canjaras, za ka yi takaici; amma a ƙarshe dole ka nemi yin nasara [a gaba]."

Bayan wannan kalaman ne, idanu suka koma kan Lamine Yamal saboda yadda tauraruwarsa ke ƙara haskakawa a tawagar Barcelona da ma ta Sifaniya.

Martanin Yamal

Comments

Comment

Comment Your email address will not be published. Required fields are marked*

No comments Yet

#