Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
An faɗaɗa rundunonin sama da na ƙasa yayin ƙaruwa hare-haren al-Shabaab
Jami’an tsaron Turkiyya sun ce ƙasar ta ƙarfafa tsarin tura sojojinta zuwa Somaliya ta hanyar faɗaɗa rundunonin sama da na ƙasa da ke tallafa wa ƙasar a yaƙin da take yi da ta’addanci, musamman yayin da hare-hare ke ƙaruwa a Mogadishu da kewaye da birnin. TRT Hausa
A cewar jami’an, Rundunar Haɗin Gwiwar Somaliya da Turkiyya tare da Sashen Rundunar Sojin Sama na Turkiyya na ci gaba da tallafa wa Somaliya ta fuskar horo, shawarwari da kayan aiki domin ƙarfafa ƙarfin yaƙi da ‘yan ta’adda. TRT Hausa
Sun ƙara da cewa an tura ƙarin sojoji da kayan aiki domin ƙarfafa rundunar sojin saman Turkiyya da ke Somaliya, matakin da zai taimaka wajen ci gaba da daƙile ayyukan ta’addanci a ƙasar. TRT Hausa
Somaliya dai na fama da ƙungiyar al-Shabaab sama da shekaru goma, duk da ayyukan soji da dakarun ƙasa tare da na Tarayyar Afirka da ƙawayen ƙasashen waje ke yi, inda kungiyar ke ci gaba da kai hare-haren bama-bamai da kisan kai. TRT Hausa
Turkiyya ta kasance ɗaya daga cikin manyan abokan Somaliya, inda take da babban sansanin horar da soji a Mogadishu tare da horas da dubban sojojin Somaliya da ba su kayan aiki da tallafin fasaha. TRT Hausa
Jami’an Turkiyya sun bayyana cewa manufar ƙarin tura sojojin ita ce taimaka wa Somaliya gina ingantaccen tsarin tsaro mai ɗorewa domin tabbatar da zaman lafiya na dogon lokaci da hana al-Shabaab sake ƙarfafa kanta. TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Turkiyya
Shugaban Turkiyya zai ziyarci Saudiyya da Masar a cikin wannan makon
- 08 February 2026
- 9 Views
Turkiyya ta kama jami'an Mossad na Isra'ila biyu a Istanbul kan leƙen asiri
- 08 February 2026
- 1 Views
Erdoğan Ya Gana da Yarima mai Jiran Gado na Saudiyya a Riyad
- 04 February 2026
- 15 Views
Latest News
Shugaba Tinubu na Nijeriya na shirin kai ziyarar aiki London a watan Maris
- 08 February 2026
- 4 Views
Detained Senegalese football fans 'fasting' in Morocco
- 08 February 2026
- 8 Views
- 08 February 2026
- 10 Views
South Africa to withdraw troops from UN mission in DRC
- 08 February 2026
- 11 Views
Comment