Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
An cika shekaru uku da bala’in girgizar ƙasa ta Fabrairu 2023 a kudancin Turkiyya
Shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya yi bikin tunawa da waɗanda girgizar ƙasa guda biyu suka shafa a ranar 6 ga Fabrairun 2023, inda ya ce ƙasar ba za ta taɓa mantawa da rayukan da aka rasa ba, tare da jaddada cewa an cika alƙawarin sake gina biranen da suka lalace. TRT Hausa
A cikin wani saƙo da ya wallafa a shafin sada zumunta na NSosyal, Erdogan ya ce gwamnati za ta ci gaba da kare amanar waɗanda abin ya shafa da kuma gyara dukkan yankunan da girgizar ƙasa ta lalata, yana mai cewa an shawo kan ƙalubalen cikin shekaru uku. TRT Hausa
Shugaban ƙasar ya kuma raba wani bidiyo da ke nuna barnar da ta faru a 2023 tare da hotunan sabbin gidaje, kayayyakin more rayuwa da wuraren hutawar jama'a da aka samar a yankunan da lamarin ya shafa. TRT Hausa
Girgizar ƙasa guda biyu da suka faru a tsakiyar lardin Kahramanmaras sun kashe dubban mutane tare da haddasa babbar barna a larduna 11 na kudancin Turkiyya, kuma ana sa ran Erdogan zai halarci wasu bukukuwan tunawa daga baya a ranar. TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Turkiyya
Shugaban Turkiyya zai ziyarci Saudiyya da Masar a cikin wannan makon
- 08 February 2026
- 9 Views
Turkiyya ta kama jami'an Mossad na Isra'ila biyu a Istanbul kan leƙen asiri
- 08 February 2026
- 1 Views
Turkiyya ta ƙara tura sojoji Somaliya domin yaƙi da ta’addanci
- 06 February 2026
- 5 Views
Erdoğan Ya Gana da Yarima mai Jiran Gado na Saudiyya a Riyad
- 04 February 2026
- 15 Views
Latest News
Shugaba Tinubu na Nijeriya na shirin kai ziyarar aiki London a watan Maris
- 08 February 2026
- 4 Views
Detained Senegalese football fans 'fasting' in Morocco
- 08 February 2026
- 8 Views
- 08 February 2026
- 10 Views
South Africa to withdraw troops from UN mission in DRC
- 08 February 2026
- 11 Views
Comment