Turkiyya ta ƙaddamar da shirin 2026–2030 na zama cibiyar fasahar AI ta duniya
Ma’aikatar Masana’antu da Fasaha ce ta tsara sabon tsarin da zai sabunta manufofin ƙasar daidai da tsarin ƙasar na samun cikakken ‘yanci ta fuskar fasaha da kuma samun sauyi mai ɗorewa a fannin dijital.
18 Agusta 2026
'Yan Nijeriya sun kashe Naira tiriliyan 6.6 kan sayen datar waya a cikin shekara ɗaya
An ƙididdige wannan adadi ne bisa bayanan yawan amfani da intanet da Hukumar Sadarwa ta Nijeriya (NCC) ta fitar, tare da amfani da matsakaicin ƙimar naira 431 kan kowane gigabyte (GB), ba wai bisa kuɗaɗen shiga da kamfan
11 Agusta 2026
NEWSTIMETR
Shugaban sadarwa na Turkiyya ya ce Isra'ila na yi wa yunƙurin zaman lafiya na Gaza zagon ƙasa
Burhanettin Duran ya bayyana ƙudirin Turkiyya na jajircewa wajen tabbatar da halastattun haƙƙoƙin Falasɗinawa.
3 Agusta 2026
Jirgin Firayim Ministan Spain Ya Sauka Gaggawa a Ankara Saboda Matsalar Fasaha
Jirgin Pedro Sánchez ya sauka a Ankara saboda matsalar fasaha, amma babu wata barazana ga rayuwa.
4 Mayu 2026
Erdoğan ya gargadi duniya: Fasaha na sauya ayyukan yi cikin sauri
Erdoğan ya ce fasaha da AI na sauya tsarin aiki da tattalin arziki, amma ana buƙatar tabbatar da cewa kowa ya amfana da wannan sauyi.
28 Afrilu 2026
Sabbin Hanyoyin Dijital Na Sauya Gudummawar Masallatai a Faransa
Masallatai a Faransa na rungumar hanyoyin dijital domin kara gaskiya da inganta yadda ake sarrafa kudaden sadaka.
24 Afrilu 2026
An Kama Mutane a Moscow Yayin Da Aka Hana Zanga-zangar Adawa da Takunkumin Intanet
An kama wasu mutane a Moscow bayan yunƙurin zanga-zangar adawa da takunkumin intanet, yayin da gwamnati ke ƙara tsaurara dokoki kan amfani da yanar gizo.
30 Maris 2026
Majalisar Dattawa ta amince da aikawa da sakamakon zaɓe ta intanet
Za a fara da na’ura, sai takarda idan intanet ya samu matsala
11 Fabrairu 2026
NCC da NSCDC sun gargadi kamfanonin gine-gine kan lalata layukan sadarwa
Hukumomin sun ce lalata fibre-optic laifi ne kuma na iya kaiwa ga hukunci a kotu
6 Fabrairu 2026
Uganda ta ba da umarnin katse intanet a yayin da ake gudanar da zaɓen shugaban ƙasa
A lokacin zaɓen da ya gabata a 2021 Uganda ta katse intanet a faɗin ƙasar - zaɓen da aka yi zargin an tafka maguɗi sannan gwamnati ta musguna wa ‘yan adawa.
14 Janairu 2026
An katse intanet da wayoyin hannu a Iran
Kungiyar sanya idanu ta NetBlocks ta ce alkaluma sun nuna Iran na fuskantar katsewar internet a fadin kasar.
10 Janairu 2026
Kotu ta samu ‘yan China da Malaysia 59 da laifin intanet a Nijeriya
‘Yan ƙasashen ƙetaren da aka bayyana a matsayin ‘yan ƙasar China da ‘yan ƙasar Malaysia, suna cikin mutum 130 da aka kama a wani samame da ‘yan sanda suka kai wani gini a unguwar Jahi da ke birnin Abuja ranar 3 ga watan
19 Oktoba 2025
Geoffrey Nnaji: Ministan Kimiyya da Fasaha na Nijeriya ya yi murabus kan takardar digiri ta bogi
Hukumomi a Jami’ar UNN da ke Nsukka sun ce duk da cewa Geoffrey Nnaji ya fara karatu a jami’ar a shekarar 1981 amma bai kammala karatun digirinsa ba.
8 Oktoba 2025
Za a ƙaddamar da shirin bayar da lasisin bindiga na intanet a Ghana
"Za a haɗa dukkan lasisin bindiga da katin [shaidar ɗan ƙasa] na Ghana domin sauƙaƙa bibiyar waɗanda suka mallaki bindigogi lamarin da zai rage yawan aikata laifuka a ƙasar, in ji ministan tsaron cikin gida.
1 Oktoba 2025
Nijeriya ta ƙaddamar da sabuwar manhajar karatu a matakin farko da babbar sakandare da ilimin fasaha
“Sabon tsarin zai kawo daidaito a darussan da ake koyarwa wajen zurfafawa da kuma koyar da ilimi a aikace.
1 Satumba 2025
Turkiyya za ta ƙaddamar da layin sadarwa na 5G nan da 2026
Ana sa ran matakin na 5G zai karfafa hanyoyin sadarwa na kasar, da bayar da damar hanzarta aika bayanai da karfafa hanyoyin sadarwa.
1 Satumba 2025
Shugaba John Mahama na Ghana ya dakatar da shugaban hukumar kula da tsaron intanet ta ƙasar
An dakatar da Mista Divine Selasi Agbeti kan zargin amfani da soja a matsayin dogari musamman a wuraren da ake taro ba tare da izini ba.
21 Yuli 2025
An naɗa Burhanettin Duran a matsayin shugaban Hukumar Sadarwa ta Turkiyya
Duran ya maye gurbin Fahrettin Altun, wanda ya sauka daga muƙaminsa bayan kusan shekara bakwai a kujerar, inda a yanzu ya karɓi wani sabon aiki a matsayin shugaban Hukumar Kare Hakkin Dan'adam.
11 Yuli 2025
Fasaha mai ƙarfi da ƙirƙirarriyar basira ne sabbin mabuɗan duniya — Shugaban TEKNOFEST
Shugaban TEKNOFEST ya jaddada cewa AI na iya ba da damar yin sabbin abubuwa a fannin kiwon lafiya, samar da damammaki ta fannin ilimi, da damammaki marasa adadi da za su sauƙaƙa rayuwa.
2 Mayu 2025
An fara bajekolin fasaha na TEKNOFEST TRNC na shekarar 2025 a Arewacin Cyprus ta Turkiyya
Taron na kwanaki huɗu ana yinsa ne a tsohon filin jiragen sama na Ercan a Lefkosa, babban birnin ƙasar, a ƙarƙashin ofishin shugabancin ƙasar TRNC, kuma ya tattara jerin gasa da bajekoli da kuma tarukan bita.
2 Mayu 2025
Majalisar Dokokin Ghana ta soke dokar harajin tura kuɗi ta intanet
Mataimakin ministan kuɗin Ghana, Mista Thomas Nyarko Ampem ya bayyan sauƙin da soke dokar harajin zai kawo wa ‘yan ƙasar, inda ya ce matakin zai sa a mayar wa ‘yan Ghana cedi biliyan biyu ( kimanin naira biliyan 198).
27 Maris 2025
Yadda aka kama fiye da mutum 300 da ake zargi da zamba ta intanet a ƙasashen Afirka
Hukumar ‘Yan Sanda Ta Ƙasa da Ƙasa, Interpol ce ta sanar da hakan a cikin sabon rahoton da ta fitar ranar Litinin, inda ta ce an yi kamen ne a wani ɓangare na samamen Operation Red Card da ta yi daga watan Nuwamban 2024
25 Maris 2025
Meta na shirin haɗa gagarumin intanet a ƙarƙashin teku da zai haɗa Afirka da sauran sassan duniya
Kebul ɗin zai ratsa Amurka da Afirka ta Kudu da Indiya da Brazil da "sauran yankuna"
18 Fabrairu 2025
An yi hada-hadar kuɗi ta intanet da ta kai Naira tiriliyan dubu ɗaya a Nijeriya a 2024, in ji Hukumar NIBSS
Rahoton hukumar (NIBSS) da ke kula da harkokin bankuna a Nijeriya ya ce an samu ribar ƙarin kaso 79.6 cikin 100 wato sama da Naira tiriliyan 600 da aka samu a shekarar 2023.
30 Janairu 2025