Samun ɗa namiji magaji ba ya gabana. Ba na jin ɗa namji zai yi fiye da abin da 'ya'yana mata uku suk
Dangote, wanda yake da ’ya’ya mata uku, ya ƙara da cewa bai yi imanin samun ɗa namiji zai haifar da sakamako mafi kyau fiye da abin da ’ya’yansa mata ukun suka cimma ba.
15 Satumba 2026
An sace malamai shida da suka je taron addu’ar APC a Zamfara
Rundunar ‘yansandan Nijeriya reshen Jihar Zamfara ta ce ta fara bincike domin gano wasu malaman Addinin Musulunci shida da aka sace a kan hanyarsu ta zuwa Talata Mafara a Zamfara.
13 Satumba 2026
Turkiyya ta kuma lashe kofin gasar volleyball ta mata ta nahiyar Turai
Masu karɓar baƙi sun yi nasara kan ƙasar da ke riƙe da kofin duniya da na Olimpik a wasan da aka yi zagaye 5 a Istanbul ya ba Turkiyya nasarar lashe kofin karo na biyu a jere.
7 Satumba 2026
Kwalara ta kashe mutum 23 a Sudan, fiye da 310 sun kamu da cutar
Ƙungiyar Dar Hamar Emergency Room ta koka kan yadda ƙarancin abinci ke tilasta wa mazauna yankin Kordofan ta Yamma amfani da abincin dabbobi domin ciyar da ’ya’yansu.
6 Satumba 2026
An lalata makarantu fiye da 1000, an kashe malamai 2,295 a Arewa maso Gabashin Nijeriya - Hukumomi
Mataimakin Gwamnan Jihar Borno, Umar Usman Kadafur, ya ce alƙaluman sun nuna mummunan tasirin da matsalar ta'addanci ta tsawo lokaci ta yi ga yara, musamman kan lafiyar ƙwaƙwalwarsu da iliminsu da kuma makomarsu a gaba.
3 Satumba 2026
Nijeriya ta nuna damuwa kan abin da ya faru a makwabciyarta Nijar
Gwamnatin Nijeriya ta ce lamarin ya matuƙar tayar da hankali musamman ganin irin kyakkyawar alaƙar tarihi da zumunci da kuma al'adu da ke tsakanin Nijeriya da Nijar.
31 Agusta 2026
'Yansandan Nijeriya sun kama likitoci kan zargin safarar mutane da cire musu ƙoda
Daga cikin waɗanda aka kama akwai Dakta Benjamin Oyime wanda likitan ƙoda ne a asibitin Wellington da ke unguwar Life Camp a Abuja, kamar yadda rundunar 'yansandan Nijeriya ta tabbatar.
29 Agusta 2026
Tsananin zafi ya yi ajalin mutane 15,800 a Jamus a bazarar bana
Yawan rayukan da aka rasa sun haura na baya a yayin da Turai ke fama da lokacin bazara mai tsananin zafi, da fari da gobarar daji.
28 Agusta 2026
Ambaliya da zaftarewar ƙasa a Nepal sun yi ajalin gommai da ɓatar da ɗaruruwa a kusa da iyakar China
Masu yawon buɗe ido aƙalla 384 da matafiya da jami'an tsaro sun ɓace yayin da hukumomi suka ƙaddamar da neman jama'a da ceto su bayan ambaliyar ruwa da zaftarewar ƙasa a kusa da iyakar Nepal da China.
26 Agusta 2026
Iran ta ci gaba da nuna rashin tsoro yayin da Amurka ke ci gaba da ƙara mata matsin lamba
Amurka za ta matsa wa abokan cinikayyar Iran a takunkuman da za ta ƙaƙaba ranar Litinin, lamarin da ke tayar da hankali a China yayin da zirga-zirga a Mashigar Hormuz ya ragu sosai kuma farashin mai ke ci gaba da tashi.
22 Agusta 2026
‘Yansandan Nijeriya sun kama wani mutum kan zargin watsa wa matarsa fetur da cinna mata wuta
Rikicin ya fara ne bayan mijin ya gano cewa rigunansa masu gajeren hannu guda bakwai waɗanda ya ce yana matuƙar so sun ɓa daga ɗakinsa, lamarin da ya sa mutumin ya buɗe tankin babur ɗinsa ya ɗebo fetur ya watsa wa matar
17 Agusta 2026
Kaduna, Sokoto, Zamfara da wasu jihohin Nijeriya 10 na fuskantar barazanar ambaliya - NiMet
Hukumar Kula da Yanayi ta Nijeriya a wata sanarwa da ta fitar a ranar Talata ta lissafo jihohin Nijeriya 13 a matsayin jihohin da ke cikin babban haɗarin fuskantar ambaliyar ruwa.
12 Agusta 2026
Masarautar Kano ta musanta bidiyon da ake yadawa kan Sarki Sanusi II ya samu 'carry-over' a jami'a
Bidiyon, wanda ya bazu sosai a ranar Lahadi, ya yi zargin cewa tsohon Gwamnan Babban Bankin Nijeriyar bai cika ƙa’idar cin nasarar ɗaya daga cikin darussansa ba.
10 Agusta 2026
Gwamnatin Nijeriya za ta fara sarrafa kayayyakin tsara iyali a cikin ƙasar
Yayin da yake ƙaddamar da kwamitin a Abuja, Pate ya ce jama’ar ƙasar su ne kadarar ƙasar mafi girma kuma dole a sauya su zuwa albarkatu masu samar da abubuwa da za su iya kawo ci-gaba da wadatar ƙasar.
9 Agusta 2026
'Yanbindiga sun kashe mutum 12, sun yi garkuwa da mata da yara a wani ƙauyen Sokoto a Nijeriya
An ƙona mutum shida ‘yan gida ɗaya ƙurmus a harin, kamar yadda wani mazaunin yankin ga shaida wa kamfanin dillacin labarai na Reuters.
3 Agusta 2026
Gobarar daji a jihar Washington ta Amurka ta tilasta wa dubban Amurkawa tserewa
Jami'ai sun ayyana dokar ta-ɓaci a faɗin jihar yayin da wutar da ke bazuwa da sauri ta yaɗu a ƙaramar hukumar Spokane a ƙarƙashin wani yanayi mai taimaka wa gobara da ba a saba gani ba.
2 Agusta 2026
Jirgin yaƙin Amurka samfurin F-35 ya faɗi kusa da wani sansanin soji
An garzaya da matuƙin jirgin wani asibiti "domin duba lafiyarsa da kuma yi masa magani na raunukan da ya ji da ba sa barazana ga rayuwa," in ji jami'ai.
1 Agusta 2026
'Yansandan InterPol sun tasa ƙeyar ɗan China daga Nijeriya kan safarar namun daji
Wanda ake zargin, Cai Jinlian mai shekara 42, na fuskantar zargin safarar kimanin tan 12 na kwanson dabbar ɗan-kunya daga Nijeriya zuwa China a jigila biyu da ya yi tsakanin Nuwamban 2018 da Afrilun 2019.
30 Yuli 2026
Faransa da Sinafiya na fama da jerin gobarar daji masu gudu
Hukumomi sun yi gargaɗin fuskantar wani dare mai wahala yayin da gobarar daji ke ƙara ƙamari, lamarin da ya tilasta kuɓutar da fiye da mutum 300,000 a faɗin Faransa da Sifaniya.
26 Yuli 2026
Iran ta yi watsi da tayin tsagaita wuta da Amurka ta yi mata - rahoto
A cewar rahoton, Tehran ta yi watsi da tayin ne saboda bai warware batun iko da Mashigar Ruwa ta Hormuz ba.
24 Yuli 2026
An kashe ɗalibai yayin da sojoji suka daƙile harin 'yanta'addan Daesh a wata makaranta a jihar Borno
Babu tabbacin ko ɗalibai da suka rasun ‘yan makarantar FGGC Monguno ne ko kuma ‘yan Kolejin Kimiyya da Fasahar.
19 Yuli 2026
Iran ta kashe sojojin Amurka biyu, yayin da Trump ya ba da umarnin kai mata hare-hare
Shugaba Donald Trump ya bayyana mace-macen a matsayin "abun matuƙar baƙin ciki," yana mai bayyana cewa shi ya tsani ganin hakan na faruwa.
19 Yuli 2026
NEWSTIMETR
Masu ceton dabbobi na taimaka wa tsuntsaye tsira daga bazara mai zafi
Ƙaruwar yanayin zafi a Pakistan na yin mummunar illa ga namun daji, inda cibiyar ceton dabbobin daji ta Islamabad ke karɓar ƙarin tsuntsaye masu fama da rashin ruwa da tsananin zafin rana, yayin da matsalar sauyin yanayi
14 Yuli 2026
Afirka ta sami tallafin $900m domin faɗaɗa fasahar girki na zamani mara gurɓata muhalli
Tallafin ya fito ne daga haɗakar gwamnatocin duniya, masu zuba jari na kamfanoni masu zaman kansu, da kuma ƙungiyoyin ƙasa da ƙasa masu fafutukar raya ƙasa.
10 Yuli 2026