Amurka ta yaba wa NDLEA kan gano wuraren sarrafa miyagun ƙwayoyi masu alaƙa da ƙungiyoyin Mexico
Shugaban hukumar, Mohamed Buba Marwa, ya kuma yi kira ga Washington da ta ci gaba da tallafa wa hukumar ko ma ta ƙara tallafin.
Shugaban hukumar, Mohamed Buba Marwa, ya kuma yi kira ga Washington da ta ci gaba da tallafa wa hukumar ko ma ta ƙara tallafin.
Lamurra na baya bayan nan na zuwa ne yayin wata gagarumar ɓullar cutar Ebola a Jamhuriayr Dimokuraɗiyyar Kongo, wadda ta yaɗu zuwa wasu ƙasashen Afirka.
Farfesa Amupitan ya ce hukumar INEC, a ƙarƙashin shugabancinsa, ta bi jadawali da ƙa’idoji sahu da ƙafa a cikin shirye-shiryen da take yi.
Ministan Lafiya na kasar ya ce wadda aka samu dauke da cutar ta tafi ne daga Uganda zuwa babban birnin kasar Abuja, kuma an fara bin diddigin waɗanda suka yi cudanya da ita.
Manajan Daraktan bankin kuma babban jami’insa, Shehu Usman Osidi, ne ya bayyana hakan yayin bikin haɗin gwiwa na Ranar Matsuguni ta Duniya da Ranar Birane ta Duniya da aka gudanar a Abuja.
Wata sanawa da muƙaddashin jami’in watsa labaran rundunar, Kyafin Mohammed Goni, ya sanya wa hannu ranar Litinin ta ce rundunar ta yi nasarar kashe ‘yanta’addan ne tsakanin ranar 10 zuwa ranar 18 ga watan Oktoba na sheka
Wakilin dindindin na Nijeriya a Majalisar Ɗinkin Duniya, Jimoh Ibrahim, ya bayyana lamarin a matsayin mai tarihi, inda ya ce wannan shi ne karo na farko cikin shekaru 66 da shugaban Nijeriya ya karɓi daftarin kasafin kuɗ
A arewa Najeriya, macewar suka samu damar yin hankali don kare su daga ayyukan aiki da suka gabata da suka taimaka musu a cikin ayyukan ayyuka da suka gabata suka kai musu matsalolin kuɗi.
Hukumomi sun yi gargaɗin cewa tsangwama da rashin ilimi kan cutar na hana wasu daga cikin jama'a samun kulawar lafiya yadda ya dace kuma a cikin lokaci.
Wannan matakin na zuwa a daidai lokacin da ake fama da ƙarancin mai a gidajen man babban birbin ƙasar Yamai da ma wasu biranen ƙasar.
Sojojin Nijeriya takwas sun rasu bayan motar sintirinsu ta taka nakiyar da ’yanta’adda suka dasa a kusa da iyakar Nijeriya da Kamaru, kamar yadda wasu majiyoyin tsaro suka shaida wa kamfanin dillancin labarai na AFP a ra
Akwai yiwuwar Angola za ta ninka kuɗin da ta yi hasashen kashewa a kan tallafin man fetur a bana saboda yaƙin da ake yi a Gabas ta Tsakiya inda a yanzu ake hasashen za ta iya kashe kusan dala biliyan 4.16 domin samun ran
Shugaban ƙasar Masar Abdel Fattah Al-Sisi a ranar Asabar ya bayyana cewa wa’adinsa na shugabancin ƙasar zai ƙare a shekarar 2030, yana mai jaddada cewa ba za a yi wa kundin tsarin mulkin ƙasar kwaskwarima domin tsawaita
Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ne a ofishin ‘yansanda na Abuloma, wanda ake zargin waɗannan mutane sun gyara kafin su kai ziyara wurin a ranar Alhamis, 15 ga Oktoban 2026, domin murnar kammala aikin.
Tambayar ita ce ko muna da karfin gwiwa, tsari da aniyar zuci don fara gini daga ma’auni.
Wannan damuwa na iya kawo cikas ga yaƙi da cutar, musamman ganin cewa rashin amincewar jama’a da ma’aikatan lafiya da hukumomin da ke aikin shawo kan cutar na daga cikin manyan ƙalubalen dakile yaɗuwarta.
An naɗa Farfesa Mustapha Aliu domin wakiltar yankin Arewa maso Yamma, wanda zai maye gurbin Farfesa Abdullahi Zuru, yayin da Bashir Muhammed Umar zai wakilci yankin Arewa ta Tsakiya, don maye gurbin Farfesa Muhammad Adam
Aikin ya haɗa da kwashe ruwan da ya taru a ramukan da cike su da ƙasa da matse ƙasar da kuma daidaita wurin domin tabbatar da tsaron ƙasa da kuma samar da yanayin da zai dace da farfaɗo da muhalli.
A shekarar 2026, mutum 13,676 ne aka tabbatar sun kamu da cutar a Nijeriya bisa ga ƙididdigar Cibiyar Kula da Cututtukan Kansa ta Duniya.
A wajen liyafar ƙaddamar da kwamitin yaƙin neman zaɓen APC a fadar shugaban ƙasa a Abuja ranar Laraba, Tinubu ya ce ba dukkan gangamin yaƙin neman zaɓen shi zai halarta ba, domin kada gangamin ya ɗauke hankalinsa daga hi
Ƙungiyar ta ce adadin waɗanda aka kwantar domin jinyar tamowa ya tashi daga kusan 17,000 a cikin watanni tara na farkon shekarar 2025 zuwa kusan 20,000 a makamancin lokacin shekarar 2026.
Masana sun ce ƙarin farashin man fetur zai shafi fannoni da dama, ciki har da sufuri, noma da gine-gine.
Samamen ya kuma kai ga ƙwace na’urori 303 tare da gano wasu mutane 117 da ake zargin an yi safarar su daga Nijeriya zuwa Ghana, kamar yadda Kamfanin Dillancin Labaran Ghana ya ruwaito.
Shugaban ya ce shi ya amince da damuwar cewa bai kamata buƙatun yaƙin neman zaɓe su ɗauke hankalinsa daga jagorancin ƙasar ba, yana mai ƙarawa da cewa Nijeriya na buƙatar hankalinsa a halin yanzu.