Turkiyya za ta ƙaddamar da layin sadarwa na 5G nan da 2026
Ana sa ran matakin na 5G zai karfafa hanyoyin sadarwa na kasar, da bayar da damar hanzarta aika bayanai da karfafa hanyoyin sadarwa.
Ana sa ran matakin na 5G zai karfafa hanyoyin sadarwa na kasar, da bayar da damar hanzarta aika bayanai da karfafa hanyoyin sadarwa.
An dakatar da Mista Divine Selasi Agbeti kan zargin amfani da soja a matsayin dogari musamman a wuraren da ake taro ba tare da izini ba.
Duran ya maye gurbin Fahrettin Altun, wanda ya sauka daga muƙaminsa bayan kusan shekara bakwai a kujerar, inda a yanzu ya karɓi wani sabon aiki a matsayin shugaban Hukumar Kare Hakkin Dan'adam.
Shugaban TEKNOFEST ya jaddada cewa AI na iya ba da damar yin sabbin abubuwa a fannin kiwon lafiya, samar da damammaki ta fannin ilimi, da damammaki marasa adadi da za su sauƙaƙa rayuwa.
Taron na kwanaki huɗu ana yinsa ne a tsohon filin jiragen sama na Ercan a Lefkosa, babban birnin ƙasar, a ƙarƙashin ofishin shugabancin ƙasar TRNC, kuma ya tattara jerin gasa da bajekoli da kuma tarukan bita.
Mataimakin ministan kuɗin Ghana, Mista Thomas Nyarko Ampem ya bayyan sauƙin da soke dokar harajin zai kawo wa ‘yan ƙasar, inda ya ce matakin zai sa a mayar wa ‘yan Ghana cedi biliyan biyu ( kimanin naira biliyan 198).
Hukumar ‘Yan Sanda Ta Ƙasa da Ƙasa, Interpol ce ta sanar da hakan a cikin sabon rahoton da ta fitar ranar Litinin, inda ta ce an yi kamen ne a wani ɓangare na samamen Operation Red Card da ta yi daga watan Nuwamban 2024
Kebul ɗin zai ratsa Amurka da Afirka ta Kudu da Indiya da Brazil da "sauran yankuna"
Rahoton hukumar (NIBSS) da ke kula da harkokin bankuna a Nijeriya ya ce an samu ribar ƙarin kaso 79.6 cikin 100 wato sama da Naira tiriliyan 600 da aka samu a shekarar 2023.
Tauraron ɗan'adam ɗin yana taimakawa wajen yaɗa shirye-shirye da sadarwa a faɗin nahiyar Turai da yankin Gabas ta Tsakiya da Afirka da kuma tekuna uku da ke kewaye da Turkiyya.
Tauraron dan Adam din yana taimakawa wajen yada shirye-shirye da sadarwa a fadin nahiyar Turai da yankin Gabas ta Tsakiya da Afirka da kuma tekuna uku da ke kewaye da Turkiyya.
Kamfanonin sadarwa a ƙasar sun koka kan yadda suke ƙoƙarin tsayuwa da ƙafarsu sakamakon yadda farashin komai ya tsefe a ƙasar.
Habaka cikin sauri da ake samu a fannin kirkirarriyar Basira ya bude shafin yiyuwar iya kai hari ta yanar gizo kan kayayyakin soji da muhimman wurare a duniya.
A shekarun baya bayan nan dai kasashen biyu sun kulla huldar diflomasiyya, inda shugaban kasar China Xi Jinping ya ki halartar taron ƙungiyar G-20 na shekarar 2023 wanda firaministan Indiya Narendra Modi ya jagoranta.
Altun ya bayyana haka ne a ranar Lahadi a wata hira da jaridar Girka Ta Nea, inda ya yi magana kan muhimman batutuwan yankin da kuma takaddamar da ba a warware ba.
Bayanan masu buƙata ta musamman na da muhimmanci wajen yanke shawarwari kan tsare-tsare da kasafin kuɗi da kuma tsara shirye-shiryen ci-gaban masu buƙata ta musamman a Nijeriya.
Erdogan ya kuma buƙaci a ɗauki matakan kare aƙidun Musulunci daga rushewa sakamakon "yarda bin tsarin addini ta ƙirƙirarriyar fasaha."
Ƙididdigar Bankin Duniya ta baya bayan nan na nuna cewa kashi 12 cikin 100 na mutanen Chadi ne ke samun intanet a shekarar 2022.
Wani jami'in Turkiyya ya ce, Ankara ta aiwatar da ƙarin matakai a duk inda aka samu wani ya shiga tsakani wajen sayowa ko ƙera na'urorin.
Hukumar Leƙen Asiri ta Turkiyya (MIT) ta kama wata cibiyar leƙen asiri a intanet da ke ba da bayanai ga 'yan ta'adda tare da kama wasu mutum 11 da ake zargi.
Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta ce tana kama masu garkuwa da mutane a kowace rana haka kuma ta ce babu wani mai aikata laifi da zai ci bulus ba tare da an hukunta shi ba.
A lokacin da wani mai amfani da shafukan sada zumunta ya saka hoton Dikec da ya karaɗe shafukan sada zumunta, Musk ya yi sharhi da "da kyau" ɗan gasar harbi daga Turkiyya.
Masu zanga-zangar suna son tilasta wa gwamnati ta ɗauki matakai don sauƙaƙa matsin rayuwar da suke ciki sakamakon matakan da gwamnatin Bola Tinubu ta ɗauka da suka haɗa da janye tallafin fetur.
Kamfanin fasaha na Microsoft ya bayyana a shafinsa na X cewa ana koƙarin shawo kan matsalar sai dai har yanzu ana ci gaba da samun rahotannin katsewar kafar a wasu sassan duniya.