Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
Iran Ta Ce Ba Za Ta Firgita Da Barazanar Soja Ba
Jagoran addini na Iran, Ali Khamenei, ya yi gargaɗin cewa duk wani farmakin soja da Amurka za ta kai kan Iran zai iya haifar da yaƙi da zai bazu a duk faɗin yankin Gabas ta Tsakiya, inda ya bayyana hakan a wata ganawa da aka yi a Tehran a ranar Lahadi. TRT Hausa
Khamenei ya yi wannan jawabi ne a gabanin bikin cikar shekaru 47 na Juyin Juya Halin Musulunci na 1979, yana mai cewa tura jiragen ruwan yaki na Amurka zuwa Tekun Fasha ba sabon abu ba ne kuma ba zai razana Iran ba. TRT Hausa
Ya ce jami’an Amurka sun sha yin barazana a baya ta hanyar cewa “duk zaɓi na kan tebur”, ciki har da amfani da ƙarfin soja, yana mai nuni kai tsaye ga Shugaban Amurka Donald Trump. TRT Hausa
Khamenei ya jaddada cewa Iran ba ta firgita da irin waɗannan barazana, yana mai cewa al’ummar Iran ba sa jin tasirin kalaman tsoratarwa daga ƙasashen waje. TRT Hausa
A gefe guda, Shugaba Donald Trump ya rubuta a kafar sada zumunta cewa wani ƙaton jirgin ruwa mai ɗaukar jiragen sama na Amurka na kan hanyarsa zuwa yankin, tare da kira ga Iran da ta shiga tattaunawa nan take. TRT Hausa
Wannan bayani ya ƙara haifar da hasashen yiwuwar farmakin soja, tare da jawo martani mai ƙarfi daga jami’an Iran da kuma hanzarta harkokin diflomasiyya a yankin. TRT Hausa
Khamenei ya ce Iran ba za ta fara yaƙi ba kuma ba ta da niyyar kai hari kan kowace ƙasa, amma zai mayar da martani mai ƙarfi ga duk wanda ya kai mata hari ko ya cutar da ita. TRT Hausa
Dangane da zanga-zangar adawa da gwamnati da aka samu kwanan nan, Khamenei ya bayyana su a matsayin kamar “juyin mulki” da aka dakile, yana mai zargin Amurka da Isra’ila da tallafa wa abin da ya kira masu tayar da tarzoma. TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Duniya
Trump: Babu yarjejeniya da aka cim ma bayan ganawa da Netanyahu
- 12 February 2026
- 10 Views
Trump Ya Yi Barazanar Kai Ƙara Kan Mai Gabatar da Grammy
- 03 February 2026
- 28 Views
Saudiyya da Isra'ila za su Amurka don tattaunawa yayin da Trump ke tura jiragen yaƙi na ruwa Iran
- 31 January 2026
- 23 Views
Harin Isra’ila a Lebanon Ya Kashe Ɗan Jarida, Ya Jikkata Wasu
- 27 January 2026
- 36 Views
Latest News
Six countries join African Union Security Council
- 12 February 2026
- 1 Views
Ankara affirme que les propos de Fidan sur l'Irak ont été déformés par certains médias
- 12 February 2026
- 6 Views
Nigeria probes Arik plane's mid-air engine 'bang'
- 12 February 2026
- 7 Views
Libya grants first post-Gaddafi foreign oil licences
- 12 February 2026
- 9 Views
Comment