Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
Pezeshkian ya jaddada cewa Iran ba ta da shirin kera makamin nukiliya
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya ce ƙasarsa ba za ta amince da duk wasu “bukatu barkatai” dangane da shirin nukiliyarta ba, bayan Iran da Amurka sun koma tattaunawa kan batun. TRT Hausa
Pezeshkian ya ce Iran a shirye take ta bayar da dama domin a tantance shirinta na nukiliya, yana mai jaddada cewa ƙasar ba ta da niyyar kera makamin nukiliya. TRT Hausa
Iran da Amurka sun sake fara tattaunawa a makon jiya, karo na farko tun bayan yaƙin da Iran da Isra’ila suka yi a watan Yunin da ya gabata, lokacin da Amurka ta kai hare-hare kan cibiyoyin nukiliyar Iran. TRT Hausa
“Iran ba za ta mika wuya ga masu tsangwamar ta ba, amma za mu ci gaba da tattaunawa da masu ƙarfinmu da makwabtanmu domin tabbatar da zaman lafiya a yankin,” in ji Pezeshkian. TRT Hausa
Shugaban na Iran ya faɗi hakan ne yayin wani jawabi a dandalin Azadi Square da ke Tehran, yayin bikin cika shekaru 47 da juyin juya halin Iran. TRT Hausa
Ya ƙara da cewa Iran na son tattaunawar ta ta’allaka ne kan shirin nukiliya kaɗai, yayin da Amurka ke matsa lamba kan Iran ta dakatar da shirinta na makamai masu linzami da kuma rage goyon baya ga wasu ƙungiyoyi a yankin. TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Gabas Ta Tsakiya
Turkiyya da sauran ƙasashen Musulmi sun soki matakin Isra’ila na ƙwace filaye a Gaɓar Yamma
- 18 February 2026
- 1 Views
Za a fara azumin Ramadan na 2026 ranar Laraba a Saudiyya
- 18 February 2026
- 8 Views
Trump na duba yiwuwar tura karin jiragen yaƙi kusa da Iran
- 12 February 2026
- 2 Views
Iran ta ce tattaunawa da Amurka na nuna ci gaba
- 10 February 2026
- 13 Views
Latest News
Kenya airport workers' strike called off after two days of disruption
- 18 February 2026
- 1 Views
Turkiyya da sauran ƙasashen Musulmi sun soki matakin Isra’ila na ƙwace filaye a Gaɓar Yamma
- 18 February 2026
- 1 Views
Runway event in Banjul highlights Türkiye–Gambia ties
- 18 February 2026
- 1 Views
Za a fara azumin Ramadan na 2026 ranar Laraba a Saudiyya
- 18 February 2026
- 8 Views
Comment