Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
Amurka na shirin matakin soji yayin da tattaunawa da Iran ke gudana
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce yana tunanin tura karin dakarun ruwa da wani jirgi mai ɗauke da jiragen yaƙi zuwa yankin Gabas ta Tsakiya, kusa da Iran, yayin da ake duba yiwuwar ɗaukar matakin soji. TRT Hausa
Matakin na zuwa ne a daidai lokacin da Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ke kan hanyarsa ta zuwa Washington domin ganawa da Trump, yayin da Amurka da Iran suka sake fara tattaunawa. TRT Hausa
Trump ya shaida wa kafar Axios cewa ayarin jiragen yaƙi na Amurka na kan hanyarsu zuwa yankin, kuma ana iya ƙara wani ayari, wanda zai haɗu da jirgin yaƙi na ruwa USS Abraham Lincoln da dakarunsa da ke yankin. TRT Hausa
Rahotanni sun ce ayarin ya ƙunshi jiragen yaƙi na sama, makamai masu linzami da jiragen ruwa, irin tsarin da aka yi amfani da shi a lokacin rikicin kwanaki 12 da ya auku a shekarar da ta gabata. TRT Hausa
Duk da wannan shiri na soji, Trump ya bayyana cewa ƙofar diflomasiyya a buɗe take, inda jami’an Amurka da Iran suka gana a Oman, kuma ana sa ran za a ci gaba da zagaye na biyu na tattaunawa a mako mai zuwa. TRT Hausa
Trump ya ce ko dai a cim ma yarjejeniya da Iran, ko kuma a ɗauki “mataki mai tsanani,” yana mai ƙara da cewa Iran na nuna ƙwarin gwiwa wajen ƙulla yarjejeniya a halin yanzu. TRT Hausa
A nata ɓangaren, Iran ta jaddada cewa tattaunawar za ta ta’allaka ne kan shirin nukiliyarta kaɗai, tare da cewa ba za ta yi watsi da ‘yancinta na sarrafa yuraniyom ba. TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Gabas Ta Tsakiya
Turkiyya da sauran ƙasashen Musulmi sun soki matakin Isra’ila na ƙwace filaye a Gaɓar Yamma
- 18 February 2026
- 1 Views
Za a fara azumin Ramadan na 2026 ranar Laraba a Saudiyya
- 18 February 2026
- 8 Views
Iran ta ce ba za ta amince da “bukatu barkatai” kan shirin nukiliyarta ba
- 12 February 2026
- 11 Views
Iran ta ce tattaunawa da Amurka na nuna ci gaba
- 10 February 2026
- 13 Views
Latest News
Kenya airport workers' strike called off after two days of disruption
- 18 February 2026
- 1 Views
Turkiyya da sauran ƙasashen Musulmi sun soki matakin Isra’ila na ƙwace filaye a Gaɓar Yamma
- 18 February 2026
- 1 Views
Runway event in Banjul highlights Türkiye–Gambia ties
- 18 February 2026
- 1 Views
Za a fara azumin Ramadan na 2026 ranar Laraba a Saudiyya
- 18 February 2026
- 8 Views
Comment