Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Opinion
- Staff Reporter
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
An fara diflomasiyyar nukiliya a kaikaice bayan tashin hankali
Shugaban Iran, Masoud Pezeshkian, ya ce tattaunawar da ƙasar ke yi da Amurka, tare da taimakon ƙasashen yankin, na nuna alamun “ci-gaba,” kamar yadda ya bayyana a ranar Lahadi. TRT Hausa
Pezeshkian ya jaddada cewa tattaunawa ita ce hanyar Iran ta samun mafita ta lumana, yana mai cewa matsayar ƙasar kan batun nukiliya ta ta’allaka ne kan ‘yancin da yarjejeniyar hana yaɗuwar makaman nukiliya ta tanada, tare da ƙin amincewa da matsin lamba ko tilastawa. TRT Hausa
Iran da Amurka sun fara wannan tattaunawa ta diflomasiyya a kaikaice a ranar Juma’a, bayan makonni na tashin hankali da barazanar ɗaukar matakin soja daga Shugaban Amurka Donald Trump. TRT Hausa
Ministan Harkokin Wajen Iran, Abbas Araghchi, ya bayyana tattaunawar a matsayin “mafari mai kyau,” yana mai cewa za a ci gaba da ita a Muscat na Oman, tare da jaddada cewa shirin makami mai linzami na Iran ba ya cikin ajandar tattaunawar. TRT Hausa
Comments
No comments Yet
Gabas Ta Tsakiya
Iran ba za ta amince da bukatu barkatai ba - Shugaba Pezeshkian
- 11 February 2026
- 7 Views
Turkiyya da Saudiyya sun goyi bayan haɗin kan Somaliya, Sudan da Yemen
- 05 February 2026
- 6 Views
Latest News
Türkiye, Greece aim to raise trade to $10B, maintain dialogue on disputes
- 11 February 2026
- 2 Views
Somalia elected to Africa Union security council for first time
- 11 February 2026
- 5 Views
DR Congo denies handing over its mineral wealth in Trump peace deal
- 11 February 2026
- 7 Views
West’s double-speak allows Israel to entrench West Bank occupation
- 11 February 2026
- 9 Views
Comment