An buga : 13 Fabrairu 2026
Açıklama bulunamadı
Yadda nasarar Lula da Silva a zaɓen Brazil na 2026 za ta yya buɗe sabbin damarmaki ga Afirka
Daga ƙarfafa kasuwanci da zuba jari zuwa haɗin gwiwar noma, makamashi da fasaha, sake zaɓen shugaban Brazil, Luiz Inácio Lula da Silva, na iya ba Afirka damar faɗaɗa hulɗarta da ɗaya daga cikin manyan ƙasashen tattalin arzikin duniya.
Shugaba Tinubu ya yi Allah wadai da kisan Sheikh Masussuka, ya bayar da umarnin gudanar da bincike
Wasu ’yan bindiga ne suka kashe mutanen biyu a wani hari da suka kai musu a cikin mota a yammacin ranar Litinin.
An kashe aƙalla Kiristoci ’yan Orthodox 60 a hare-hare a yankin Oromia na Ethiopia
Jami'an cocin sun ba da rahoton cewa fiye da mutum 20 ne suka jikkata yayin da aka ƙone gidaje 20 a wasu hare-hare daban daban a ranakun 20 da 24 na watan Oktoba.
Yawancin Karatu