Duniya

Cewa USAID tana bai wa BBC kudi babban zargi ne

Cewa USAID tana bai wa BBC kudi babban zargi ne

Kuɗin da USAID ta bai wa BBC Media Action ya nuna yadda shirin farfaganda na gwamnatocin ƙasashen Yamma yake; sannan ya fito da batun harshen damo a tsarin watsa labarai na duniya.

21 Fabrairu 2025
#