Duniya

Allah Ya yi wa Dr Idris Dutsen Tanshi na Bauchi rasuwa

Allah Ya yi wa Dr Idris Dutsen Tanshi na Bauchi rasuwa

Dama a ranar Litinin biyu ga ƙaramar sallah wanda ya yi daidai da 31 ga watan Maris ne shafin makaranta na malamin ya sanar da cewa ba shi da lafiya har ma ta yi tsananin da bai iya fita jan salla da gabatar da huɗuba ba

4 Afrilu 2025
#