Noma da Abinci

Talla · 970 × 250
Ta Dijital Ta Dijital
'Yan Boko Haram sun kashe manoma 15 a Jihar Borno

'Yan Boko Haram sun kashe manoma 15 a Jihar Borno

Aƙalla manoman shinkafa 15 aka kashe, sannan ana fargabar an sace wasu da dama a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya, sakamakon hare-hare uku da ake zargin mayakan Boko Haram ne suka kai wasu ƙauyuka uku.

7 Nuwamba 2023
#