Sport
- Sport
- World
- Insight
- Africa
- Business
- Life
- Türkiye
- Business & Technology
- Pauline Odhiambo
- Politics
- Charles Mgbolu
- Arts & Culture
- War On Gaza
- Business & Technology
- Guinness World Record For The Longest Chess
- Cryptocurrency Trading Platform
- Arts & Culture
- Sylvia Chebet
- The Record Attempt Kicked Off On April 17th
- Despite Efforts To Stop The Killings.
- Emmanuel Oduor
- Climate Change
- Semblance Of Security Returns
- Medicinal Plants
- Firmain Eric Mbadinga
- Kategori bulunamadı
- Nuri Aden
- Burna Boy Has Worked To Carve A Unique Space For Himself
- Dayo Yussuf
- Edward Qorro
- Sudan Begins Rebuild Of Khartoum Amid Devastating Civil War
- Chess Federation
- Millicent Akeyo
- From Onana To Kudus: African Stars Missing At Afcon
- Egypt Recorded 19 Million Tourists In 2025: Minister
- Brian Okoth
- Died At The Age Of 54
- Staff Reporter
- Coletta Wanjohi
Ali Larijani ya zargi Netanyahu da jawo Amurka cikin rikici, yayin da Pentagon ta ce sojoji shida kacal suka mutu.
Iran ta yi iƙirarin kashe sojojin Amurka sama da 500 a sabon yaƙi
Ali Larijani ya zargi Netanyahu da jawo Amurka cikin rikici, yayin da Pentagon ta ce sojoji shida kacal suka mutu.
Babban jami’in tsaron Iran, Ali Larijani, ya yi iƙirarin cewa fiye da sojojin Amurka 500 ne aka kashe tun bayan ɓarkewar yaƙin da ya fara ranar Asabar. A wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X, Larijani ya zargi Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu da rinjayar Shugaban Amurka Donald Trump domin jefa Amurka cikin wani yaƙi da Iran da ya kira mara adalci.
Larijani ya ce yanzu Trump ya kamata ya yi tunani kan ko Amurka ce yake karewa ko kuma Isra’ila, yana mai cewa an kashe sojojin Amurka sama da 500 cikin kwanaki kaɗan. Sai dai Ma’aikatar Tsaron Amurka Pentagon ta musanta wannan ikirari, inda ta ce sojojin Amurka shida kacal ne suka mutu tun ranar Asabar, huɗu daga cikinsu a Kuwait.
Kalaman nasa na zuwa ne yayin da rikicin tsakanin Iran da Amurka ke ƙara tsananta bayan harin haɗin gwiwa da Amurka da Isra’ila suka kai wa Iran, wanda ya yi sanadin mutuwar jagoran addinin Iran Ali Khamenei tare da wasu manyan kwamandojin soji. Iran ta ce kusan mutum 1,050 ne suka mutu cikin kwanaki huɗu na yaƙin, ciki har da yara ‘yan makaranta.
Gwamnatin Iran ta sha alwashin ɗaukar fansa mai tsauri kan kisan Khamenei, inda ta fara kai hare-haren makamai masu linzami da jirage marasa matuƙa kan Isra’ila da sansanonin sojin Amurka a yankin Gabas ta Tsakiya. Larijani ya kuma bayyana cewa Iran ta shirya fuskantar yaƙi mai tsawo.
Tushen labari: Newstimehub
Comments
No comments Yet
Gabas Ta Tsakiya
Yawancin Amurkawa ba su gamsu da yadda Trump ke tafiyar da rikicin Iran ba
- 05 March 2026
- 4 Views
Hari kan jirgin mai na Amurka ya kara tsananta rikicin Iran da Amurka
- 05 March 2026
- 4 Views
Kasashe Takwas Sun Yi Allah Wadai Da Matakin Isra’ila A Gaɓar Yamma
- 18 February 2026
- 12 Views
Latest News
Yawancin Amurkawa ba su gamsu da yadda Trump ke tafiyar da rikicin Iran ba
- 05 March 2026
- 4 Views
Hari kan jirgin mai na Amurka ya kara tsananta rikicin Iran da Amurka
- 05 March 2026
- 4 Views
Comment