Barcelona ta miƙa ƙoƙon-bara wajen masu zuba jari don neman kuɗin gyaran filin wasa
Rahotanni sun ce tun da fari, Barca ta samu euro miliyan €210 garanti daga kuaɗaɗen kamfanonin talabijin.
Rahotanni sun ce tun da fari, Barca ta samu euro miliyan €210 garanti daga kuaɗaɗen kamfanonin talabijin.
Hukumomin ruwan Turkiyya sun ce ana zargin jirgin da ya bace mai dauke da mutane 10 ya nutse ne bayan ya kasa amsa kiran da aka yi ta yi masa, yayin da ake ci gaba da aikin ceto.
Martanin Tinubu ya zo ne kwana guda bayan tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya yi wata hira inda ya ce zai dawo da tallafin man fetur idan aka zaɓe shi shugaban ƙasa a shekarar 2027.
A cikin wata sanarwa da Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta fitar a ranar Alhamis, ta bayyana takunkuman a matsayin “ci gaba da nuna gaba da ƙiyayya na tsawon shekaru 73 da ’yan siyasar Amurka suke nuna wa al’ummar Iran.”
Sanarwar Daular Larabawa ta zo ne bayan ma'aikatar tsaron ƙasar ta ce ta gano makamai masu linzami guda biyu na Iran masu cin dogon zango, waɗanda aka harba su don kai hari kan jiragen ruwa.
Shugaban Tinubu ya yi kira ga ‘yan ƙasar da ke ƙetare su haɗa kai wajen zuba jari maimakon rarraba jarinsu kuma su tabbatar da cewa na an bi da jarinsu yadda ya dace bisa jagorancin ƙwararru.
Ministan Kuɗi kuma Ministan Kula da Tattalin Arziki, Taiwo Oyedele, ne ya sanar da hakan yayin wani taron masu zuba jari da aka gudanar a Abuja.
Jami'an tsaron Rundunar juyin-juya-hali na Iran sun harba akalla makamai masu linzami biyu kan jiragen ruwan kasuwanci da ke ratsawa ta Mashigar Hormuz.
Bikin ƙaddamar da fara aikin ya samu halartar attajirin Afirka Aliko Dangote da Mataimakin Shugaban Nijeriya Kashim Shettima da ministan ayyukan Nijeriya Dave Umahi.
Shugaban Majalisar Dokokin NATO, Marcos Perestrello, tare da Mataimakiyar Babban Sakataren NATO, Radmila Shekerinska, sun yi kira ga ƙasashen kawancen NATO da su ƙara yawan zuba jari a fannin tsaro tare da ƙarfafa haɗin
Mataimakin Ministan Kasuwanci na Turkiyya, Mustafa Tuzcu, ya gana da Ministan Kasuwanci da Masana’antu na Nijar, Abdoulaye Seydou, sannan ya halarci Taron Zagaye na Turkiyya da Nijar da DEIK ta shirya. Taron ya mayar da
Türkiye da Nijar sun amince da ƙarfafa haɗin gwiwar kasuwanci da zuba jari ta hanyar kafa Kwamitin Haɗin Gwiwar Tattalin Arziki da Kasuwanci.
Ƙasashen Afirka na fuskantar barazanar raguwar haɓakar tattalin arziki a bana idan yaƙin Gabas ta Tsakiya ya ci gaba, tare da kawo cikas ga kasuwanci na dogon lokaci, sannan jigilar makamashi da takin zamani na barazanar
Ministan Kuɗi na Nijeriya, Wale Edun, ya ce yaƙin Iran ya yi tasiri da kuma yin barazanar cutar da sauye-sauyen tattalin arziƙin da gwamnatin ƙasar ta fara tun 2023.
Farashin kayayyaki na tashi yayin da ci gaban tattalin arziki ke raguwa sakamakon rikicin Iran.
China ta cire haraji kan kayayyakin Afirka 53, matakin da ake sa ran zai haɓaka kasuwanci da tattalin arziki a nahiyar.
Amurka na neman haɗin gwiwar duniya domin kare mashigar Hormuz, wadda ke da muhimmanci ga kasuwanci da makamashin duniya.
Birtaniya na shirin rage tasirin rikicin Gabas ta Tsakiya kan tattalin arzikin cikin gida, duk da yiwuwar karin farashi ga jama’a.
Minista Şimşek ya ce ayyukan Development Road da Middle Corridor za su haɗa Asiya da Turai
Sabuwar yarjejeniya za ta kara karfafa cinikayya da zuba jari tsakanin kasashen biyu
Kwastam na ƙasashen biyu sun amince da ƙarfafa haɗin gwiwa da sauƙaƙa zirga-zirgar kayayyaki
Manyan 'yan kasuwa sun ce ziyarar Shugaba Tinubu zuwa Turkiyya ta buɗe damarmaki a fannonin tsaro, ilimi, da masana'antu.
Arangama tsakanin masu zanga-zangar da jami'an tsaro ta yi sanadiyyar mutuwar mutaen shida, yayin da zanga-zangar kan hauhawar farashi ta fantsama zuwa wajen Tehran.
Ƙasashen ƙungiyar Alliance of Sahel States (AES), wato Burkina Faso, Nijar da Mali sun buɗe bankin zuba jari da ci-gaba ranar Laraba domin aiwatar da manyan ayyukan more rayuwa da ci-gaban tattalin arzikin yankin.