- War on gaza
- Climate change
- Pauline odhiambo
- Nuri aden
- Coletta wanjohi
- Dayo yusuf
- Millicent akeyo
- Brian okoth
- Tributes pour in for late veteran nigerian actor taiwo hassan ‘ogogo’
- Staff reporter
- Sport
- World
- Africa
- Türkiye
- Politics
- Business & Technology
- Arts & Culture
- Economy
- Travel
- Health
- Environment
- Society
- Education
Sojoji takwas sun ji raunuka masu tsanani cikin kwanaki 10 na hare-hare
Ma’aikatar Yaƙi ta Amurka (Pentagon) ta bayyana cewa kimanin sojojin Amurka 140 ne suka jikkata tun bayan fara yaƙin da Amurka ke yi da Iran.
Babban kakakin Pentagon, Sean Parnell, ya ce an samu waɗannan raunuka ne cikin kwanaki 10 na hare-haren da ake yi a ƙarƙashin abin da Amurka ta kira “Operation Epic Fury”.
Ya ƙara da cewa sojoji takwas daga cikin waɗanda suka jikkata sun samu raunuka masu tsanani kuma suna karɓar kulawar ƙwararrun likitoci.
Iran ta fara kai hare-haren ramuwar gayya kan sansanonin sojin Amurka tun bayan fara rikicin a ranar 28 ga Fabrairu, inda kuma hare-haren suka shafi wasu wurare a ƙasashen Gulf.
Rahotanni sun nuna cewa wasu hare-haren da Iran ta kai da jirage marasa matuƙa sun kashe sojojin Amurka bakwai a ƙasashen Kuwait da Saudiyya.
Janar Dan Caine ya ce duk da cewa Iran na fafatawa, amma ƙarfin sojojinta bai wuce abin da Amurka ta yi tsammani ba tun farko.
A lokaci guda, mazauna birnin Tehran sun ce birnin ya fuskanci munanan hare-haren sama, inda fashe-fashe suka girgiza sassan birnin tare da rahotannin daukewar wutar lantarki a wasu wurare.
Shugaban Amurka Donald Trump ya kuma gargaɗi Iran da ta cire duk wata nakiya da ta dasa a mashigar ruwan Hormuz, yana mai cewa idan ba ta yi hakan ba za ta fuskanci sakamakon soja mai tsanani.
Tushen labari: Newstimehub
Several dead after violence erupts at Ethiopia gold mine site
It was also not clear who carried out Friday's attack, though the area suffers widespread insecurity.
Iran warns US 'economic warfare' could trigger Gulf maritime exclusion zone
Senior security official says Tehran is recalibrating its posture towards US warships and bases amid continuing regional tensions.
Ghana reveals $4.37 million spent evacuating citizens from South Africa
The minister said the evacuation had not been anticipated and therefore was not included in the government's budget.
Most Read